News
Banki yayi kuskuren aikawa Me sana’ar POS Naira Miliyan 280, Inda shi kuma bai tsaya bincike ba ya fara Sharholiya
Banki yayi kuskuren aikawa Me sana’ar POS Naira Miliyan 280, Inda shi kuma bai tsaya bincike ba ya fara Sharholiya, ya sai gida da Mota, ya kai Mutane makka, a karshe dai an kamashi
Mutumin me POS a jihar Kwara me suna Alfa Rafiu Ya samu kudinne da kadan-kadan inda maimakon ya bincika sai ya hau bushasha dasu.
Ana ci gaba da luguden wuta a Sudan duk da ikirarin tsagaita wuta
Bankin kasuwanci ne dai ya aika masa kudin bisa kuskure, kuma tuni an kamashi ranar Litinin a Ilorin dake jihar Kwaran.
Mutane dai sun yi ta mamakin inda ya samu kudi haka yake musu Allah buda duk da dai yana sana’ar POS.
Banki eai da suka bincika suka ga kudadensu inda suka shiga shine aka kamashi.
Kakakin ‘yansandan jihar, SP Ajayi Okasanmi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun fara bincike.
-
News5 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News1 day ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News6 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
