Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi kan yadda ’yan ta’adda ke ƙirƙirar sabbin hanyoyi, ciki har da amfani da na’urar POS, wajen karɓar kudin fansa da kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu sana’ar cire kuɗi ta hanyar POS a Nijeriya na iya ƙara farashin ayyukansu sakamakon amincewar gwamnatin tarayya da karin 50% na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jihohin Kano da Katsina, sun zama sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kudi a hannun mutane da hakan ya faro tun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da sanarwa mai ɗauke da ƙa’idoji, sharuɗɗa da dokin umartar masu kamfanonin hada-hadar kuɗaɗe na zamani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya fara bin diddigin masu sana’ar POS, saboda hada-hadar takardar kudi na karkata musu maimakon bankuna, ciki har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke kula kamfanoni a Nijeriya (CAC) da kamfanonin Fintech a Nijeriya da aka fi sani da masu POS sun cimma...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga da ke kan babura sun kashe wani mutum mai suna Mutiu Salako, POS a Oke Lantoro a Abeokuta jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama Usman Yusuf mai shekaru 20 da kuma Ibrahim Aliyu bisa zargin sata a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfaninmu POS Na MoreMonee ya shirya daukar ma aikata musamman Aggregators da kuma agent tare da DSA ma ana ma’aikatan cikin office,...
Banki yayi kuskuren aikawa Me sana’ar POS Naira Miliyan 280, Inda shi kuma bai tsaya bincike ba ya fara Sharholiya, ya sai gida da Mota,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu sana, ar POS a jihar Kano a kwana biyun da suka gabata, sun tsinci kan su a wani...