Connect with us

News

Kuyi Hakuri Da Yadda Za’a Yi Rabon Mukaman Majalisar Dokoki Ta Kasa – APC

Published

on

Advertisements
ads

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi hakuri da jam’iyyar game da yadda za’a yi rabon mukaman shugabancin majalisar dokokin ta kasa a tsakanin shiyyoyin kasar nan.

 

Adamu ya bayyana haka ne, jim kadan bayan wata ganawar sirri da ya yi tsakaninsa da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu da wasu shugabannin jam’iyyar da sauran masu ruwa da tsaki a gidan da zababben shugaban kasa ke zama a Abuja.

Yan sanda sun kama ‘yan daba 83 a lokacin bukukuwan sallah a Kano

Sanata Adamu ya bukaci ‘yan Najeriya su yi hakuri da jam’iyyar kan yadda zata yi fasalin shugabancin majalisar dokoki ta kasa.

 

Sauran wadanda suka halaci taron sun hada da shugaban majalisar dattawa sanata Ahmad Lawan da Mataimakin shugaban majalisar dattawa, OvieOmo-Agege da kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila sai kuma Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna Yusuf Zailani.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending