News
DALIBAN KANO STATE POLYTECHNIC SASHEN KOYAN AIKIN JARIDA ZA SUYI TARO KARO NA FARKO.
Karon farko a tarihi daliban Makarantar Kano State polytechnic sahen koyin aikin jarida na shakarar 2018/2020 za suyi taro dan cigaba da karfafa zumuncin su
Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwar da Official din taro suka aikawa da jaridar indaranka yau talata.
Sanarwar tace taron zai mayar da hankali ne wajan ganin an cigaba dasamu kyakyawar a alaqa da kuma zumunci a tsakanin daliban .
Kuma Muna Fatan Za’a ba da hadin Kai Domin Ziyarar Wannan Taron haka kuma Sanar Da Yan Uwan Mu Wanda ba sayin WhatsApp Yana da Matukar muhinmanci
Taron wanda za ayi a Cikin Makaranta Ta Dake kan titin Sheikh Ja’afar Mahmud Adam a ranar asharin da biyar ga watan aprilu 25/04/2023 na da muke ciki da misalin karfe biyu na rana 02:00Pm
ZUWANKU NADA MATUKAR MAHIMMANCI
ALLAH YA BAR ZUMUNCI AMEEN🙏🏻
MUNGODE
-
Opinion4 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion4 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Jihar Kano Ta Shiga Jerin Jahohi 10 Mafi Tara Kudaden Shiga Na VAT A 2026
