Connect with us

News

Butu _ butu na jam,iyyyar NNPP ne ya lashe zaben Rimini gado da tofa

Published

on

Jam,iyyyar NNPP dake mulkin Jahar Kano ta lashe zaben cike gurbin a karamar hukumar Rimini gado da tofa

DAGA YASIR SANI ABDULLAH

Yayin da aka gudanar da zaben cike gurbi a fadin Najeriya, ayau asabar

Humar zabe Mai zaman kanta ta KASA ta Fara sakin sakomakonni zaben cike gurbi a wasu daga cikin   jahohin Nigerian

 

 

Hukumar ta sanar da sakamakon zaben cike gurbi a mazabar Rimin Gado/Tofa
Inda  ta ayyana Bello Muhammad na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Rimin Gado/Tofa

Advertisement

Legit Hausa

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending