DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN A dare yau wasu jaruman masana,antar kannywood da suka hada da Jarumi Sani musa Danja da Mustapha Naburaska sun ziyarci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin kasar a zaben shekarar 2023 a jam’iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philips Shaibu a ranar Asabar ya fice daga jam’iyy PDP zuwa APC. Shaibu tare da wasu mambobin gamayyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta yi rashin dan takara mai karfi a Kano yayin da Sanata Masaud El-Jibril Doguwa ya fice daga jam’iyyar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan rajin kare hakkin jama’a kuma tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai ta takwas, Sanata Shehu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI El-rufai Ya Karbi Bakuncin Kwankwaso Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, da jam’iyyar Labour sun caccaki shugaba Bola Ahmed Tinubu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani sako da ya wallafa a shafin sada zumunta na Facebook a baya-bayan nan, Salisu Yahaya Hotoro, babban mataimaki na musamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigon Siyasar Kano Buba Galadima, ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin katsalandan a siyasar Jihar Kano. A wata hira da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar NNPP sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya soki gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed TINUBU wanda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar NNPP sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya soki gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed TINUBU wanda ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar PDP ta zargi jam’iyyar APC da janyo wa ‘yan Nijeriya wahala, inda ta yi iƙirarin cewa jam’iyyar APC ta gurgunta tsarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD YASIR Gutsiri tsoma na cigaba da tashi a jam’iyyar APC kan gazawar shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wajen gudanar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Taron da dan takarar shugaban kasa na jami’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi ya sanya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaransa na Jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun yi ganawa domin tattauna gwagwarmayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Peter Obi, wanda yayi hira da manema labarai a Abuja a yau Laraba, yace za’a iya cimma hakan ne ta hanyar magance...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsagin jam’iyyar NNPP karkashin jagorancin Major Agbo ya sanar da dakatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano daga cikin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa APC da PDP dan juma...