DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar kansila a mazabar unguwar tudun wada Ward dake karamar hukumar Gwarzo, Muslim Yunus Abdullahi yayi kira ga al’umma dasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Biyo bayan sauke akasarin manyan jami’an tsohuwar gwamnatin da ta shude ta tshohon shugaban kasa Buhari, yanzu hankali ya koma kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar, Zamfara, Abdul’aziz Yari ya soki abinda ya bayyana da cewa bai kamata ba ace shugban kasa, Bola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya naɗa ɗansa na riƙo, Ahmad A. Yusuf a matsayin Sakataren Gudanarwa na Hukumar Tarihi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar Gwamnan Jihar Kogi a karkashin jam’iyyar APC, Usman Ododo, ya zabi malamin Firamare, Salifu Joel a matsayin Mataimakinsa a...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da kafa wani kwamitin kar-ta-kwana da zai yaki matsalar kwacen waya da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan watannin da aka kwashe ana rade-radi, gwamnan jihar Florida ta Amirka ta Ron DeSantis ya sanar da aniyarsa ta neman takarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar PDP ta ce kin amincewa da bukatar da ta yi na nuna yadda ake shari’ar karrakin zaben shugaban kasa kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Shugaban Masu Rinjiya a Majalisar Wakilai, Hon. Alasan Ado Doguwa ya sanar da janyewa daga takararsa ta neman zama Shugaban Majalisar Wakilai....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zababben Sanatan Zamfara ta Yamma, kuma dan takarar Shugabancin Majalisar Dattawa, Abdul’aziz Abubakar Yari, ya ce tsarin karba-karba na jam’iyyar APC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani ɓangare na yunƙurin da kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ke yi na ganin ta magance matsalolin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari ya bayyana cewa sai ya ga abin da ya ture wa buzu naɗi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Jigawa, mai jiran Gado Mallam Umar Namadi, ya ayyana yaki da talauci na daya daga cikin manyan abubuwan da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kwamitin karbar mulki na jam’iyyar NNPP, Dakta Baffa Bichi ya jagoranci kwamitin kwato kadarorin Gwamnati da ake zargin an siyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya ce idan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ya masa tayin zama minista a gwamnatin sa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta amince da rabon mukamai na shugabancin majalisa ta goma. APC ta ce ta amince da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe ta kori sanata Muhammad Danjume Goje bisa zargin yi wa jam’iyya zagon-ƙasa. A watan da ya gabata ne jam’iyyar APC a...
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya Alh assan Ado Doguwa ya ci zabe a karo na biyar. Baturen zaben da aka kammala a ranar Asabar,...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta shigar da ƙara gaban kotun ƙorafe-ƙorafen zaɓe, inda take ƙalubalantar nasarar Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano a zaɓen...
Jam’iyyar APC ta kalubalanci Sanatocin da suka fito daga yankin arewacin kasar nan, dake neman kujerar shugabancin majalisar dattawa, Inda ta yi kira a...