Politics
zai kalubalanci Trump a Amirka—–DeSantis
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Bayan watannin da aka kwashe ana rade-radi, gwamnan jihar Florida ta Amirka ta Ron DeSantis ya sanar da aniyarsa ta neman takarar shugaban kasa.
DeSantis ya sanar da haka ne a wani sakon murya a shafinsa na Twitter wanda ya fuskanci tangardar na’ura a yayin da yake aike wa da sakon kai tsaye sakamakon abin da mahukuntan Twitter suka ce yawan masu kallo da sauraro ne ya janyo hakan.
Dalibi Ya Kashe Kansa Bayan An Cinye Kudin Makarantarsa A Cacar yanar gizo
Babban burinsa dai shi ne dawo da martabar Amirka ta hanyar gina katanga a tsakanin Amirka da Mexico domin abin da ya kira kama masu safarar miyagun kwayoyi.
Sauran ‘yan takarar da ke nema a jam,iyar Republican din ta tsayar da su takara sun hada Sanata Tim Scott da tsohuwar wakiliyar Amirka a MDD Nikki Haley.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
