Connect with us

Politics

TA LEKO TA KOMA A KUMBOTSO: Jam’iyyar NNPP ta canja dan takarar shugaban karamar hukuma

Published

on

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Jam’iyyar NNPP a Kano ta canja dan takarar shugaban karamar hukumar Kumbotso Ali Hard Worker Dan Maliki.

Advertisement

Jam’iyyar NNPP ta sauya wanda zai yi mata takarar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kumbotso a zaɓen Ƙananan Hukumomin mai zuwa.

YAJIN AIKI : Kungiyar Ma’aikatan Jinya Da Ungozoma Ta Bai Wa Gwamnatin Jihar Kano Wa’adin Kwanaki 15   

Wata majiya mai tushe a jam’iyyar NNPP ta tabbatar wa Freedom Radio cewa an sauya Ali Musa Hard Worker da Ghali Abdullahi Basaaf saboda wasu dalilai.

Advertisement

Ghali Basaaf tsohon Shugaban Ƙungiyar Kwankwasiyya Reporters ne na ƙasa kafin daga bisani Gwamnan Kano ya naɗa shi a maitaimaka masa na musamman kan harkokin yaɗa labarai.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending