Connect with us

Politics

Tabbas Nasarar Mutum Tana Samuwa Ne Bayan Juriya Da Hakuri  — HON Baba Mai Duniya 

Published

on

IMG 20240904 WA0007
Spread the love

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Dan takarar Shugabancin karamar hukumar Birni da kewaye wato Kano Municipal a Jamiyyar NNPP HON Yahya Abdullahi Baba Mai Duniya ya ce nasara tana samuwa ne bayan mutum ya jure dukkanin wasu kalubale daya fuskanta a baya.

Baba Mai Duniya ya bayyana hakan ne a Ranar Talata a lokacin da yake karbar shaidar tsayawa takararasa A Ofishin Jamiyyar NNPP dake jihar Kano.

Advertisement

An Samu Barkewar Cutar Amai Da Gudawa , Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 7 A Jigawa 

Baba Mai Duniya ya ce tabbas ya ga soyayyar gaskiya a wajen Al, ummar Birni da kewaye da sukayi masa rakiya a lokacin karbar shaidar takararsa.

 

Adan haka ne yace ya zama tillas ya sauke dukkanin nauyen nauyen daya dauka ga Al, ummar tasa ta karamar hukumar Birnin da yardar Allah.inji Baba Mai Duniya.

Advertisement

 

Haka zalika Baba Mai Duniya ya ce wannan lokacin da Izinin Allah Al, ummar birni da kewaye Maza da Mata Manya da Yara zasu san cewa mai kyaunarsu yazo domin bazan taba cutar da suba.

 

Advertisement

Bugu da kari Baba Mai Duniya ya yabawa Shugaban hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Jihar Kano wato KANSIEC Farfesa Sani Lawan Manunfashi da Shugaban Jamiyyar NNPP na ƙaramar hukumar Birni na irin kwaykwan tsarin da suka fito dashi a zaben kananan hukumomi na shekarar 2024.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *