Politics
Dole muyabawa gwamnatin kano kan yadda take kula da bangaren ilimi a jahar–Ashiru Jafaru ajingi
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Bayanin hakan yafitone tabakin Hon. Ashiru Jafaru ajingi.mai neman takarar shugabancin karamar hukumar ajingi a tutar jamiyar NNPP, ayayin da yake ganawa da manema labarai.
yace wanna abun ayabane kan yarda gwamnatin ta ragewa dalibai yan asalin jaharnan kudin rijista a makarantun gaba da sakandare mamallakin gwamnatin jahar da kaso 50 cikin 100.
yaja hankalin al,ummar jaharnan dasuci gaba da bawa gwamnatin kano gudun mawa dari bisa dari kamar yadda sukasaba .
daga karshe yayikira da al,umar ajingi da sumaramasa baya dan gani yayi nasara akaramar hukumar su ta ajingi badan komaiba saidan ganin yaciyar da al,umar yankinnasa gaba abangaran siyasa.
Advertisements
