News
Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Shugabannin Kananan Hukumomin Bagwai, Rogo Da Bebeji
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sanar da dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi uku a jihar na tsawon watanni uku.
Shugabannin ƙananan hukumomin da dakatarwar ta shafa sun haɗa da na Ƙaramar Hukumar Bagwai, Rogo da kuma Bebeji.
Muna Tantance Yankunan Da Zamu Hana Sana’ar Adaidaita Sahu Da Okada A Abuja — Wike
Mai magana da yawun Majalisar Dokokin Jihar Kano, Kamaluddeen Sani Shawai, ne ya bayyana hakan, inda ya ce matakin ya fara aiki kamar yadda majalisar ta amince.
Cikakken labarin zai zo a nan gaba...
-
News6 days ago
Gwamnatin Kano Ta Umarci Masu Talla Da Masu Sana’ar Jari Bola Su Bar Karkashin Gadar Tal’udu
-
News3 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News3 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
