Connect with us

News

Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Haura Naira Triliya 159

Published

on

Hukumar kula da basussukan Najeriya (DMO) ta bayyana cewa jimillar bashin da ake bin ƙasar ya kai Naira tiriliyan 159.3, bayan da ya ƙaru da Naira tiriliyan 9.9 cikin shekara guda.

Hukumar ta kuma bayyana cewa a cikin watanni uku na farkon wannan shekara, gwamnatin Najeriya ta kashe Naira tiriliyan 3.1 wajen biyan kuɗin ruwa na basussukan ƙasar.

Gwamna Abba Kabir Ya Amince Da Karin Albashi Ga Ma’aikatan Jami’o’in Kano Guda Biyu

To, yaya masana tattalin arziki ke kallon wannan ƙarin bashi da kuma tasirinsa ga tattalin arzikin Najeriya.

 

RFI

Advertisement

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending