Connect with us

Politics

Jamiyyar NNPP ta sauya tambarin ta (Logo) daga kayan Marmari zuwa hoton littafi

Published

on

Spread the love

Jamiyyar NNPP ta sauya tambarin ta (Logo) daga kayan Marmari zuwa hoton littafi da hula, tare kuma da sauya Taken Jamiyyar zuwa Education for All.

Hakan na zuwa ne bayan wani taro da Jamiyyar ta gudanar na yan majalisar zartarwa na Ƙasa a dakin taro na A-Class dake Maitama babban birnin tarayya Abuja.

Yanzu-yanzu: Hukumar NERC ta ci AEDC tarar N200m kan saɓa dokar sabon farashin wutar lantarki

Rahotanni na nuni da cewa gobe ne ake saka ran Jamiyyar zata gudanar da taro na kaddamar da shugabancin jam’iyyar na Ƙasa.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *