Connect with us

Politics

Anyi kira ga yan majalisar jihar kano da kada su bar abba kabir ya tafi hutu -Ahmad s aruwa 

Published

on

Advertisements
ads

DAGA ABDURRASHID B.IMAN 

Shugaban masu hulda da jama’a na jam’iyyar apc dake arewa maso gabas Hon.ahmad s aruwa yayi kira tare da jan hankalin yan majalisar jihar kano da kada su kuskura su sahalewa gwamnan kano mai shirin hijira damar tserewa

Ya kara da tabbatarwa al’ummar jihar kano cewar ki ina abba ya shiga indai sun shiga gidan gwamnati sai a dawo dashi ya girbi abinda ya shuka

Tashin farashin magunguna na janyo matsalar kula da lafiya a Nijeriya

Ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da yayi da yan jaridu a jihar kano

A yayin zantawar ya alkawarantawa “yan kasuwar da akai musu saukale cewar da zarar nasiru yusif gawuna ya iso jihar kano zasu maidawa da kowa wajan sa tare da rage musu wani abu daga cikin asarar da akai musu

 

Advertisement

Daga karshe yana mai kara tinasar da Al’ummar jihar kano dasu kara dagewa da addu’o’i da suke kan yi

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending