Connect with us

News

Jihar Kano Ta Shiga Cikin Jerin Manyan Biranen Duniya 10 Masu Yawan Jama’a

Published

on

Hukumomi a Najeriya sun tsaurara matakan tsaro da kuma sa ido sosai a birnin Kano,

Wani rahotan hukumar da ke ƙididdige yawan jama’a na duniya ya sanya Kano a matsayi ta 9 cikin biranen da suka fi yawan jama’a a duniya.

Advertisements
Advertisements

‎Birnin ya shiga sawun birane da suka haɗa da Shanghai da Beijing da Shenzhen da Chengdu dake ƙasar China, sai kuma Delhi da Mumbai a ƙasar India da kuma Kinshasa a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo da Karachi a ƙasar Pakistan.

Advertisements

Jihar Kano Ta Shiga Cikin Jerin Manyan Biranen Duniya 10 Masu Yawan Jama’a

Advertisements
Advertisements

‎Waɗannan alƙaluma na Kano ana hasashen cewar na iya kaiwa miliyan 20 nan da shekara ta 2030, wanda ka iya samar mata da ci gaba idan an yi tanadi na musamman domin samarwa matasa sana’oin da za su dogara da kansu, ko kuma su zama mata matsala sakamakon rashin ayyukan yi.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending