Connect with us

Politics

Buhari ya bukaci tinubu ya janye takarar da yake na shugabancin kasa a jam,iyyar Apc

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Jaridar the gurdiant ta rawaito cewa jigo a jam,iyyar Apc Kuma tsohon gwamnan jahar Legos bola ahmad tinubu yana ci gaba da samun matsin lamba a jam,iyyar Apc

Advertisement

Majiyar ta ce: “Asiwaju ransa ya baci yayin da suka isar masa da sakon shugaban kasa. A cewarsa idan shugaban kasar baya son goyan bayansa mai yasa bazai nemi su tattauna shi da shi ba sai dai a dinga kunbiya kunbiya wajen kawo masa tarnaki”.

Majiyar ta ce wannan batu ne ya harzuka Tinubu ya yi kalaman da yayi a Abeoukuta na jihar Ogun ranar Alhamis.

Advertisement

Haka kuma an gano cewa a tattaunawar da Buhari yayi da shugabannin jam’iyyar ya gaza gamsar da Tinubu na ya janye daga takara

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending