Connect with us

Politics

Tinubu ya zama Dan takarar shugabancin kasa a jam,iyyar Apc

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Yanzu yanzu aka ambaci tsohon gwamnan jahar Legos bolaji ahmad tinubu a matsayin zabebben Dan takarar shugabancin kasa a iam,iyyar Apc

Tinibun Wanda yake zama jigo a jam,iyyar ta Apc ya baiwa raguwar Yan takarkarun tazara Mai yawan gaske inda tinubun ya Sami kuri,a 1271

A iya cewa a farkon Yan takarar da suka fito takarar shugabancin sun Kai kimanin mutane 23 a in da wasu gwamnonin suka ruga janyewa ahmad tinubu cikin su kuwa harda gwamnan jahar jigawa Mai ci wato badaru abubukar

Sai Kuma ministan sufuri rotimi amechi da ke zama mutum na 2 Wanda yake biyewe bola ahmad tinubu da kuri,u 316

Sai Kuma mutum na Uku 3 Mai biyewa rotimi amechi wato mataimakin shugaban kasa parfesa yemi osibanjo da ya Sami kuri a 235

Advertisement

Mutum na hudu 4 shine shugaban majalisar dattawa senetar ahmad lawan da ya Sami kuri,u ,152

Mutum na biyar 5 shine gwamnan jahar kugin lokuja yahya bello da ya Sami kuri,u 47

  1. Bola ahmad tinibu na jam,iyyar Apc za a iya cewa ya bawa abo kanan takarar sa Tarazara Mai matukar yawa inda a cikin mutane 5 da muka lissafo muku duk idan za,a hade kuri,ar su bata Kai ta kuri,ar da ahmad tinibu ya samuba
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending