Politics
SANATOCI UKU 3 SUN FUCE DAGA APC ZUWA PDP DA NNPP
Daga Yasir sani Abdullahi
SANATOCI guda uku 3 sun Fuce daga jam,iyyar APC ZUWA NNPP da PDP
Sanatocin sun haɗa da: Ahmad Babba Kaita (Katsina ta Arewa), Lawal Gumau (Bauchi ta Kudu) da Francis Alimikhena (Edo ta Arewa).
Sanarwar murabus dinsu da sauya shekar ta su na ƙunshe ne a cikin wasiku da ko wannen ya aike wa shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya kuma karanta yayin zaman majalisar a yau Talata.
Yayin da Kaita da Alimikhena suka sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Gumau,ya koma jam,iyyar NNPP
-
News5 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News2 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News5 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
