Connect with us

Politics

Na barwa Barau Jibril takarar Sanata ne saboda masalahar jam’iyya ta -inji Ganduje.

Published

on

Daga mujahid danlami garba 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya hakura da takarar Sanatan Arewa ta Tsakiya domin masalahar jam’iyyar sa ta APC.

 

Advertisement

Ganduje ya bayyana haka ta cikin shirin gidan talabijin din TVC na journalists’ hangout da tsakar ranar yau Lahadi.

 

Advertisement

Yace jam’iyyar sa ta APC na amfani da tattaunawa wajen warware matsalolin dake addabar ta.

 

Advertisement

 

Gwamna Ganduje ya bayyana cewa Sanata Barau Jibril, tun da fari ya bayyana aniyar sata zama Gwamnan Kano, amma bisa masalaha ya janye wanda hakan tasa shi kuma ya hakura tare da barwa masa takarar Sanatan Kano ta arewa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending