Politics
Ko shakka babu tinibu ya taimaki bahari Inji dauda kahutu rara
Daga Yasir sani Abdullahi
Wannan gaskiya ne tinibu ya taimaki shugaban kasa muhammadu bahari Inji mawakin jam,yyar Apc na kasa dauda kahutu rara
Raran yace shi yasan lokacin da tinibu yayi uwa da makarbiya domin yaga bahari ya zama shugaban kasa yace a lokacin bahari Yana Neman kuri,u domin ya koma jam,yyar Apc
Dauda kahutu rara ya bayyana hakanne lokacin da yake zantawa da manema labari a yau dinna a offishinsa
Ya Kara da cewe Shima yana daga cikin gaba gaba wajan taimakawa bahari ya hau Mulki domin Shima yayi amfani da tarin hikimomin da Allah ya bashi na janyo hankalin jama,a wajan yima shugaban kasa muhammadu buhari Waka
Daga karshedai raran yace Shima ba zai wuce mutane a cikin biyar 5 da suka taimaki buhari wajan zamansa shugaban kasa ba sai dai shi Yana da daddako ne
