Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) reshen Jihar Kano ta yaba wa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa manufofinsa na kyautata jin daɗin ma’aikata, tare da yin kira...
Yayin da al’ummar Musulmi a Jihar Kano ke ci gaba da shirye-shiryen gudanar da bikin Babbar Sallah, tashin gwauron zabo da farashin tumatir, barkono da sauran...
Tsohon Ministan Sadarwa, Isa Ali Pantami, ya dan takarar Jam’iyyar PDP na Gwamnan Jihar Gombe a zaben 2027. Pantami ya zama dan takarar PDP ne bayan...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke hukuncin cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, na da damar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027....
Babbar Kotun Tarayya da ke Ikoyi a jihar Legas ta bayar da umarnin ƙwace wasu kadarori da aka samu daga hannun wasu ‘yan ƙasar China da...
Wata Tirela ɗauke da kwantena mai ƙafa 40 ta haddasa mummunan hatsari a yankin Second Rainbow da ke hanyar Oshodi a jihar Legas, inda ta kife...
Layya ibada Sunnah ce ta wajibi akan mutanen kowane gida daga cikin gidajen musulmi. Allah ya umurce annabin sa Muhammad (SAW) da jama’ar wannan al’uma da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta kama wani mutum bisa zarginsa da yada wani faifan bidiyo na harin ‘yan bindiga na karya a shafukan sada...
A da, mata da dama a Arewacin Najeriya kan yi kiwon kaji ne domin biyan bukatun gida kawai, amma a yanzu sana’ar ta koma wata babbar...
Aƙalla mutum 12 ne suka rasa rayukansu bayan wani mummunan hatsarin mota da ya afku a yankin Gidan Mutum Daya da ke kan hanyar Kano zuwa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu matasa biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin kashe wani matashi sakamakon rikicin da ya...
Gidauniyar Fistula Foundation ta bayyana damuwarta kan yadda wasu iyaye da masu kula da marasa lafiya ke hana mata masu fama da lalurar yoyon fitsari zuwa...
Ranar Arafa na daga cikin ranaku mafiya daraja a Musulunci, kasancewarta daya daga cikin kwanaki goma na farkon watan Zulhijja da Annabi Muhammad (SAW) ya bayyana...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wasu mutum bakwai da ake zargi da hannu wajen garkuwa da wani yaro mai shekara takwas a cikin birnin...
Wani Alƙalin Babbar Kotun Tarayya da ke Kano, Justice Mohammed Nasir Yunusa, ya rasu bayan ya faɗi a falonsa a ranar Alhamis da yamma. Rahotanni sun...
Fitaccen malamin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana cewa ba shi da wata alaƙa da duk wasu bayanai ko bidiyoyi da ake yaɗawa...
Rundunar ’yan sanda a Jihar Bauchi ta sanar cewa ta fara bincike kan wani matashi da ake zargin ya kashe kakansa mai shekara 70 da wuƙa...
Wani al’amari mai tayar da hankali ya faru a Abuja bayan da wani ɗan kasuwa mai suna Mista Adimike Godwin ya rasa ransa sakamakon wani rikici...
An shirya gudanar da taron haɗuwar tsofaffin ɗaliban makarantar Aminu Kano Community Commercial College (AKCCC) karo na huɗu domin ƙarfafa zumunci da haɗin kai a tsakanin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekara 58 bisa zargin satar raguna 18 a cikin garin Bauchi. Mai magana da yawun rundunar,...