Wani labarin da ya karade kafafen sada zumunta kan sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) ya jawo hankalin Gwamnatin Jihar Kano, inda lamarin ya...
Wani dan acaɓa ya sha da ƙyar bayan wata fasinja da ya ɗauka ta yi zargin cewa ya yi yunƙurin sace ta, lamarin da ya haddasa...
Mazauna wasu ƙauyuka a Ƙaramar Hukumar Bebeji ta Jihar Kano sun koka kan matsanancin ƙarancin ruwan sha da suke fuskanta, inda suka ce halin ƙuncin ya...
Cibiyar kula da samar da maguguna a Najeriya ta ƙulle wasu shagunan sayar da magunguna har 572 a jihar Plateu kaɗai, waɗanda ta ce suna gudanar...
Jam’iyyar ADC ta kara kaimi wajen jawo tsohon dan takarar gwamnan Kano, Nasiru Gawuna, domin ya tsaya takarar gwamnan jihar a karkashin jam’iyyar a zaben 2027....
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da duk wani aikin sare bishiyoyi da ake yi a harabar tashar talabijin ta Abubakar Rimi Television (ARTV),...
Ƙungiyar Ma’aikatan Rediyo, Talabijin, Wasan Kwaikwayo da Fasaha (RATTAWU) reshen Jihar Kano ta nuna jin daɗinta tare da yaba wa Darakta Janar na Yaɗa Labarai da...
Alhaji Dr. Ado Abdullahi Bayero (1930–2014), Sarkin Kano na 13 kuma mafi dadewa a tarihin masarautar Kano, ya kasance ɗaya daga cikin manyan sarakunan gargajiya da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa masu yin roller skating, wato amfani da talalmin taya a manyan tituna, gadoji, tana mai cewa duk wanda...
Jaridar ‘The Historica Nigeria’ ta ce tana nan daram kan rahotonta da ya bayyana zargin sare bishiyoyi masu dimbin a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) da...
Wani marubuci daga Jihar Bauchi, Mohamed Hussaini, ya soki jagororin jam’iyyar NDC, wato Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso, kan abin da ya kira rashin mayar...
Mutum 49 sun rasu a cikin hamadar Sahara a wani wuri a ƙasar Nijar bayan motar da ke ɗauke da su ta lalace, kamar yadda hukumomi...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a yunkurin kafa rundunar ’yan sandan jihohi, lamarin da ke nuna cewa Najeriya na ƙara...
Wani rahoton bincike da aka gudanar ya bankado zarge-zargen da ke nuna cewa ana ci gaba da sare manyan bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV),...
A ranar 22 ga Disamba, 1978, Hukumar Zaɓe ta Tarayya ta Najeriya (FEDECO) ta yi wani muhimmin mataki a tarihin siyasar ƙasar, bayan da ta amince...
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta bayyana cewa yankuna 148 da ke cikin kananan hukumomi 17 na Jihar Jigawa na cikin hadarin fuskantar...
Tsoro da fargaba sun mamaye wasu iyalai a Jihar Borno bayan sace matafiya 13, ciki har da mata da jariri mai watanni bakwai, da ake zargin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta cafke wani mutum mai shekara 38 da haihuwa, Nsikak Kingsley, bisa zargin dukan mahaifinsa har lahira bayan wata takaddama da...
Wani mummunan hatsarin mota da ya afku a Jihar Adamawa ya yi sanadin mutuwar mutane shida, ciki har da wani jami’in soja da masu yi wa...
Mazauna unguwar Kawo da ke cikin birnin Kano na ci gaba da rayuwa cikin fargaba sakamakon rikicin faɗan daba da ya ɗauki kwanaki uku ana yi...