Al’ummar kafafen yaɗa labarai a Jihar Kano sun shiga jimami bayan rasuwar Hajiya Hadiza, fitacciyar mai sana’ar sayar da abinci a harabar Cibiyar ‘Yan Jarida (Press...
Mazauna Unguwar Afghanistan da ke Mazabar Garko a Ƙaramar Hukumar Akko ta Jihar Gombe sun bayyana damuwa kan rashin ingantacciyar hanya da gada, lamarin da suka...
Yayin da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027 ke ƙara ɗaukar zafi a Najeriya, alamu na nuna cewa yankin Kudancin ƙasar ne ya mamaye fagen neman kujerar...
Ƙungiyar Malaman Makarantu ta Najeriya (NUT) ta yi gargaɗin cewa za ta iya rufe makarantu a faɗin ƙasar nan idan har aka ci gaba da kai...
A ranar 23 ga watan Agustan shekarar 1978, gwamnatin mulkin soja ta Tarayyar Najeriya ƙarƙashin jagorancin Janar Olusegun Obasanjo ta sauke fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh...
Ƙungiyar Daliban Jami’ar Fasaha ta Tarayya da ke Owerri (FUTO) a Jihar Imo ta sanar da dakatar da dukkan harkokin karatu na tsawon mako guda bayan...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta yi nasarar cafke wasu mutum biyar, ciki har da wasu ’yan ƙasar Nijar biyu, bisa zargin hannu a safarar...
Jami’an Hukumar Tsaro da Kare Kadarorin Al’umma ta Najeriya (NSCDC) reshen Jihar Kano sun kama mutum 10 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta yi watsi da batun mayar da mafi ƙarancin albashi zuwa Naira 100,000, tana mai cewa adadin ya yi ƙasa matuƙa...
Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC a Jihar Kano kuma tsohon mataimakin gwamna, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya zargi Gwamna Abba Kabir Yusuf da gazawa wajen...
Al’ummar unguwar Gobirawa da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano sun roƙi ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Dala, Aliyu Sani Madakin Gini, da...
Rahotanni daga ‘yan sanda da jami’an tsaro a Katsina na bayyana sace tsohon kakakin rundunar tsaro,janar mai ritaya Rabe Abubakar, da matarsa a Jihar Katsina. Janar...
Akalla mutum 16 ne suka rasa rayukansu sakamakon tsananin zafin rana da ya mamaye wasu sassan kudancin ƙasar Indiya tun daga farkon wannan bazara zuwa yanzu,...
Akalla mutane 37 ne su ka mutu ya yin da sama da 3,000 su ka kamu da cutar kwalara a fadin kananan hukumomi bakwai na jihar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya zaɓi tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a matsayin abokin takararsa a zaɓen shugaban...
Babbar Kotun Tarayya ta Najeriya ta ba da umarnin fara karɓar ƙararrakin da suka shafi shari’o’in gabanin zaɓe a ranakun ƙarshen mako da kuma ranakun hutun...
’Yan ta’adda sun bindige wasu mutum 16, a yayin wasu da dama suka ɓace a ƙauyen Kuliya da ke daura da Bagagadi a Ƙaramar Hukumar Dutsinma...
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya kuma gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ce gwamnonin Jihohi na duba yiwuwar biyan sabon mafi karancin albashi na Naira 100,000 domin...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce ta ceto mutum uku da suka fada cikin Rijiya a Kananan Hukumomin Kumbotso da Warawa a ranar Juma’a....
Dan takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya na mazabar Fagge karkashin jam’iyyar NDC a zaben 2027, Sulaiman Goro, ya bayyana cewa babu wani lokaci da zai...