Kasar China ta zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane 11 dake da alaka da kungiyoyin ‘yan daba, wadanda suka kware wajen zamba cikin aminci ta...
An kama wasu ma’aurata mazauna jihar Legas bisa zargin su da kitsa garkuwa da kansu tare da karɓar Naira miliyan 10 daga dangi da abokansu a...
Asusun Bayar da Lamunin Karatu na Ƙasa (NELFUND) ya tsawaita wa’adin cike neman lamunin na zangon karatun shekarar 2025/2026 daga ƙarshen watan nan na Janairu har...
Ana fargabar tangarda a ayyukan filayen jiragen sama a faɗin Najeriya daga ranar Litinin, yayin da wakilan masu safarar kaya ke barazanar gudanar da zanga-zanga kan...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce an samu tashin gobara sau biyar a sassa daban-daban na birnin Kano cikin sa’o’i 24, daga ranar 27...
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina layin dogo na zirga-zirgar cikin birni a Kano, kan kuɗin da ya kai Naira tiriliyan ɗaya, domin inganta harkokin sufuri...
A karon farko Nijeriya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar daukar ma’aikata da samar da hanyar samun aiki a hukumance tsakanin kasa mafi karfin tattalin...
Jami’an binciken sojoji sun gano Mohammed Ma’aji, Kanal a Rundunar Sojin Najeriya, a matsayin babban jagoran yunkurin juyin mulkin da aka yi domin kifar da gwamnatin...
Sanata Abdul Ahmed Ningi, mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, ya bayyana damuwa kan yadda Amurka ta kai hare-haren sama kan wuraren ‘yan ta’adda a Jihar Sokoto...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa rikicin da ya daɗe yana kewaye da masarautar Kano zai zo ƙarshe ba da jimawa ba, yayin da take...
An ji ƙarar harbe-harbe da fashewar wasu abubuwa a cikin daren Alhamis kusa da Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar, lamarin da ya ɗaga hankulan mazauna birnin....
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce kashi 58 cikin 100 na mata masu juna biyu a ƙasar na fama da matsalar ƙarancin jini a jiki, lamarin da...
Gwamnatin Jihar Borno ta shiga mataki na huɗu na shirin mayar da ‘yan-gudun-hijira gida inda aka yi nasarar dawo da ‘yan-gudun-hijirar Nijeriya 300 zuwa yankin karamar...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta bankado wata babbar zambar yanar gizo da ta janyo asarar naira biliyan 7.7. An yi zambar ne ta hanyar...
Wata kotu a Koriya ta Kudu, ta yanke wa matar tsohon shugaban kasar Kim Keon Hee hukuncin daurin shekara daya da watanni takwas a gidan yari...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba...
Wata taya ta bayan jirgin British Airways ta ɓalle jim kaɗan bayan jirgin ya tashi daga birnin Las Vegas na Amurka zuwa Landan, lamarin da ya...
Jami’an Ƴansanda a birnin Lagos dake Najeriya sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye da kuma harsasai wajen tarwatsa masu zanga zangar lumana da suka...
A ranar Laraba ne hukumomi a jihar Kwara ta Nijeriya suka sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a gundumar Oro-Ago da ke karamar hukumar Ifelodun...
Aƙalla manoma biyu sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama, ciki har da ƙananan yara, suka jikkata sakamakon wani hari ta sama da aka kai...