Rundunar ƴan sandan Jihar Ekiti ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da shiga harkar kebe mata domin haifar da jarirai da nufin...
Hukumar Kare Muhalli ta Ƙasa, NESREA, ta ce ’yan Najeriya na shan fiye da lita biliyan 2.5 na ruwan leda (pure water) a duk shekara, wanda...
Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan shine tiyata ta farko a Afrika ta Yamma da ake amfani...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana shirin bai wa manyan makarantun kimiyya da fasaha, wato Polytechnics, damar bayar da shaidar digiri, domin kawo sauyi a tsarin...
Fitaccen lauya mai kare haƙƙin ɗan Adam, Femi Falana (SAN), ya caccaki Rundunar Sojin Najeriya kan yadda ta tafiyar da zargin yunƙurin juyin mulki da aka...
Rumbun wutar lantarki na ƙasar Nijeriya ya sake fāɗuwa a karo na biyu cikin shekarar 2026, lamarin da ya haifar da ɗaukewar wuta a sassa daban-daban...
Akalla kwamishinoni biyar da kuma hadiman gwamnati goma sun yi murabus daga muƙamansu, tare da ayyana biyayya da goyon baya ga jagoran Kwankwasiyya, Injiniya Rabi’u Musa...
Shugaban Ghana John Dramani Mahama ya sanar da kara wa sojojin kasar albashi wanda zai fara aiki daga watan Maris mai zuwa, sannan sojojin za su...
Shalkwatar Tsaron Najeriya (DHQ) ta tabbatar da cewa an yi yunƙurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a shekarar da ta gabata, bayan kammala bincike...
Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana sa ran haihuwar sabbin jarirai tsakanin 600,000 zuwa 700,000 a shekarar 2026 kaɗai, bisa la’akari da hasashen bunƙasar yawan jama’a...
’Yan sandan jihar Ondo sun kama wani mutum da matarsa bisa zargin haddasa mutuwar wata mace mai juna biyu a wani asibiti ba bisa ƙa’ida ba...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin, 26 ga watan Janairun 2026 zuwa Ankara, babban birnin Turkiyya inda zai kai ziyarar aiki...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC, mai mulkin Najeriya a ranar Litinin 26 ga watan Janairun 2026. A ranar Juma’a ne...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wata ’yar kasar Brazil da ake zargi da shigo da hodar iblis (heroin)...
Wasu tsofaffin ’yan Majalisar Dokoki ta Ƙasa 17 sun bayyana cewa ba su da hannu a wani taron da aka shirya domin nuna goyon baya ga...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano ta buɗe sabon aikin magudanar ruwa da aka kammala a Unguwar Badawa, da ke mazabar Giginyu a Karamar...
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan...
Rundunar ƴan sanda a jihar Akwa Ibom ta kama dodanni uku da ake zargi da tayar da tarzoma da tsoratar da jama’a a karkashin guise ɗin...