Connect with us

News

Wata Tankar Mai Ta Fashe A kaduna 

Published

on

IMG 20260426 154119 492
Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

‎Mutane biyu sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a hanyar Bypass da ke Kaduna, kusa da yankin Sabuwar Fanteka.

‎Ammasco Radio ta ruwaito cewa wata motar tanker mai ɗauke da mai ce ta take mutanen, lamarin da ya yi sanadin mutuwarsu nan take a wurin.

‎Hatsarin ya janyo tashin hankali a yankin, inda wasu matasa suka nuna ɓacin rai tare da yunƙurin banka wa motar wuta sakamakon fushin da suka nuna kan faruwar lamarin.

‎Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, hukumomin tsaro ba su fitar da wata sanarwa a hukumance ba dangane da hatsarin ko matakan da aka ɗauka domin daƙile tarzomar da ta biyo baya.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending