Connect with us

News

Za A Gurfanar Da Sojoji 36 Da Ake Zargi Da Yunkurin Kifar Da Gwamnatin Shugaba Tinubu

Published

on

A wannan Jumma’a ake gurfanar da sojoji 36 da ake zargi da yunkurin juyin mulki ga Shugaban Najeriya Bola Tinubu, gaban Kotun Soji na musamman a Abuja, bayan da Hedikwatar Tsaro ta kafa kwamitin masu shari’a.

Hedikwatar Tsaro ba ta yi wani sanarwa kan matakin ba, sai dai rahotanni na cewa kotun za ta yi zamanta a ɗakin taron manyan hafsohi na Scorpion da ke Asokoro a babban birnin tarayya Abuja a ranar 23 ga wataan Afrilu, bisa ga umarnin da AM Alechenu, Kwamandan sashin Garrison na Hedikwatar Tsaro ya sanya wa hannu.

Umarnin, wanda aka sanya wa hannu a ranar 17 ga watan Afrilu, ya bayyana cewa haɗakar ‘yan sandan soji da ‘yan sandan ruwa da na sama, gami da jami’an tsaron fadar shugaban ƙasa za su yi gadin kotun.

Umurnin ya ce, ba amince kowa ya shigo da makamai cikin ɗakin shari’ar ba, sai masu gadin kotu waɗanda aka ba su izinin.

A cewar umarnin, an kafa tawagar masu shari’ar ne bisa ga Dokar Sojojin ta Cap A20 ta Dokokin Tarayyar Najeriya ta shekarar 2004.

Tawagar alkalan ta ƙunshi manyan hafsoshi daga Sojojin Ruwa da Sama da kuma na ƙasa ƙarƙashin wani babban jami’i.

Advertisement

Waɗanda za a gurfanar na daga cikin wani rukunin jami’an tsaro da aka tsare tun shekarar 2025, sakamakon zarginsu da yunkurin juyin mulki da bai yi nasara ba.

Lamarin ya fara fita ne tamkar jita-jita, cewa an kama wasu jami’ai kan zargin juyin mulki, sai dai hukumomi harda rundunar sojin Najeriya sun yi watsi da ikirarin, kafin daga bisani suka amince cewa shirin kifar da gwamnatin Mista Tinubu gaskiya ne.

Yunkurin juyin mulki da ake zargi ya shafi fararen hula da tsoffin sojoji da kuma jami’ai dake aiki.

An gurfanar da wasu fararen hula da tsoffin sojoji biyu gaban babbar kotun tarayya dake Abuja bayan da gwamnatin Najeriya ta shigar da tuhume-tuhume 13 a kansu.

Tuhume-tuhumen wanda Rotimi Oyedepo, jagoran Lauyoyin gwamnatin Tarayya, wanda ke aiki a madadin Ofishin Babban Lauyan Tarayya ya sanya hannu a kansu, sun haɗa da cin amanar ƙasa, ta’addanci, rashin fallasa laifi da kuma halatta kudaden haram.

Cikin waɗanda ake tuhumar harɗa Mohammed Ibrahim Gana, manjo janar mai ritaya; Erasmus Ochegobia Victor, kyaftin din sojojin ruwa mai ritaya; Ahmed Ibrahim, sufeto na ‘yan sanda; da Zekeri Umoru, wani mai gyaran wutar lantarki a Fadar Shugaban Kasa. Sauran sun haɗa da Bukar Kashim Goni da Abdulkadir Sani, wani malamin addinin Musulunci da ke Zariya, wanda tsare shi ya fi ɗaukar hankali tare da haifar da cece-kuce.

Advertisement

Ga sunayen sojoji dake aiki 36 da za’a gurfanar kan yunkurin juyin mulki.

1

 

MA Sadiq

 

Brigadier General

Advertisement

 

N/10321

 

2

 

MA Ma’aji

Advertisement

 

Colonel

 

N/10668

 

3

Advertisement

 

IM Hussain

 

Lieutenant Colonel

 

N/12225

Advertisement

 

4

 

M Almakura

 

Lieutenant Colonel

Advertisement

 

N/12983

 

5

 

P Dangnap

Advertisement

 

Lieutenant Colonel

 

N/13025

 

6

Advertisement

 

S Bappah

 

Lieutenant Colonel

 

N/13036

Advertisement

 

7

 

AA Hayatu

 

Lieutenant Colonel

Advertisement

 

N/13038

 

8

 

SM Gana

Advertisement

 

Lieutenant Colonel

 

N/13857

 

9

Advertisement

 

IU Yusuf

 

Wing Commander

 

NAF/3117

Advertisement

 

10

 

MM Jiddah

 

Major

Advertisement

 

N/13003

 

11

 

H Yusuf

Advertisement

 

Major

 

N/13877

 

12

Advertisement

 

AD Dauda

 

Major

 

N/14394

Advertisement

 

13

 

JM Ganaks

 

Major

Advertisement

 

N/14363

 

14

 

D Yusuf

Advertisement

 

Major

 

N/14753

 

15

Advertisement

 

J Iliyasu

 

Major

 

N/14837

Advertisement

 

16

 

MA Usman

 

Major

Advertisement

 

N/15404

 

17

 

A Mohammed

Advertisement

 

Major

 

N/15769

 

18

Advertisement

 

II Idris

 

Major

 

N/16185

Advertisement

 

19

 

DB Abdullahi

 

Lieutenant Commander

Advertisement

 

NN/3289

 

20

 

SB Adamu

Advertisement

 

Squadron Leader

 

NAF/3481

 

21

Advertisement

 

NG Zuzu

 

Squadron Leader

 

NAF/3617

Advertisement

 

22

 

G Binuga

 

Captain

Advertisement

 

N/16722

 

23

 

I Bello

Advertisement

 

Captain

 

N/16266

 

24

Advertisement

 

AA Yusuf

 

Captain

 

N/16724

Advertisement

 

25

 

IU Zubair

 

Captain

Advertisement

 

N/17646

 

26

 

ML Muhammad

Advertisement

 

Captain

 

N/18445

 

27

Advertisement

 

SS Felix

 

Lieutenant

 

N/18105

Advertisement

 

28

 

Nasiru Ibrahim

 

Warrant Officer

Advertisement

 

95NA/39/2281

 

29

 

Abdul Abdullahi

Advertisement

 

Staff Sergeant

 

99NA/48/126

 

30

Advertisement

 

Alhassan Zakari

 

Sergeant

 

97NA/44/4394

Advertisement

 

31

 

Sanda Usman

 

Sergeant

Advertisement

 

03NA/54/5529

 

32

 

Abubakar Ibrahim

Advertisement

 

Sergeant

 

06NA/58/3829

 

33

Advertisement

 

Momoh Audu

 

Corporal

 

96NA/41/1592

Advertisement

 

34

 

Aliyu Ibrahim

 

Corporal

Advertisement

 

10NA/65/7797

 

35

 

Sambo Danladi

Advertisement

 

Lance Corporal

 

16NA/75/634

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending