Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Makurdi, a Jihar Benue, ta yanke wa Manajan Daraktan kamfanin Builderstech Solution Ltd, Agene Johnson Godwin, hukuncin daurin shekaru 48...
A Ranar Talata ake cika shekaru 50 cif da gwamnatin mulkin sojin Najeriya karkashin marigayi Janar Murtala Ramat Muhammad ta sanar da ƙirƙiro sabbin jihohi a...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin sauya tsarin tallafin wutar lantarki, inda ta bayyana shirin raba nauyin tallafin da jihohin kasar, musamman wadanda ke neman rangwame domin...
Rahotanni daga ƙasar Libya sun ce wasu mutane da ba’a iya tantancewa ba suka hallaka ɗan Mu’ammar Gaddafi tsohon shugaban ƙasar Saif-al-Islam, bayan sun buɗe masa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta fara wani shiri na musamman na kwashe mutanen da ke fama da larurar ƙwaƙwalwa daga tituna da unguwannin birnin KanoKano,...
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Ƙasa, DSS, ta gurfanar da tsohon Antoni Janar na Ƙasa, Abubakar Malami, tare da ɗansa Abdulaziz Malami, a gaban Kotun Tarayya...
Babbar Kotun Jihar Kano ta sanya ranar 15 ga watan Afrilu domin ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar...
Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar na shekarar 2025 wato External Senior School Certificate Examination (SSCE), kwanaki 52 bayan kammala jarabawar....
Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya ce marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ne ya taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar...
Wani matashi ya shiga hannun hukuma kan zargin sa da kashe mahaifinsa ta hanyar daddatsa shi da adda a Jihar Kuros Riba. Ana zargin Bassey Ubi,...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa za ta yiwa ɗaliba masu bukata ta Musamman rajistar jarabawar UTME ta shekarar...
Wasu da ake zargi yan daba sun kashe wani matashi mai sana’ar soya doya da ƙwai, Sulaiman Muhammad, a Unguwar Medile Turba da ke karamar hukumar...
A ranar Litinin ne Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a Nijeriya ta ba da umarnin a tsare wasu mutum tara da ake zargi da laifin...
Akalla shaguna 25 da Katina 19 ne a ka tabbatar sun kone a babbar Kasuwar Singa da ke a birnin Kano. Mai magana da yawun hukumar...
Asibitoci da dama a sassan Najeriya na fuskantar karancin maganin dafin maciji , lamarin da ke ci gaba da haddasa mutuwar mutane da nakasa, musamman a...
Rahotanni sun nuna cewa manoman Najeriya sun yi asarar kusan Naira tiriliyan 5 a cikin shekaru biyu da suka gabata, sakamakon manufofin gwamnati da suka haddasa...
Rahotanni na gaggawa sun tabbatar da cewa an samu tashin gobara a kasuwar Singa da ke Bello Road, cikin birnin Kano, lamarin da ya tayar da...
Gwamnan Jihar Kano ya naɗa Abubakar Ibrahim Matawalle a mai riƙon Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar. Wannan na cikin sanarwar da Daraktan Yada...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom ta sanar da kwato alburusai 415 daga wata motar haya da ke kan hanyar Calabar–Itu, tare da kama direba da...
Masana kiwon lafiya a Jihar Ogun sun yi gargadi kan karuwar mutuwar mata masu juna biyu, inda suka danganta lamarin da yawaitar zubar da ciki ba...