Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun shirya bayyana wata gagarumar yarjejeniya da aka kulla domin karfafa zaman lafiya da inganta karatu a jami’o’in kasar...
Aƙalla mutane 10 ne ake zargin sun rasa rayukansu, ciki har da kansilar mazaɓar Akete a ƙaramar hukumar Donga ta jihar Taraba, sakamakon wani sabon rikici...
Wani dan jarida a Jihar Kano kuma ma’aikacin Premier Radio, Alhaji Aminu Abdullahi Ibrahim, ya shirya wani taron horaswa tare da rabon audugar mata kyauta domin...
Manoman rake na Jihar Kano na fuskantar ɗaya daga cikin mafi munin barazana ga sana’arsu a ’yan shekarun nan, yayin da wata tsutsa mai hatsari ta...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe wasu makarantun koyar da kiwon lafiya da kuma asibitoci masu zaman kansu guda 20 da aka buɗe ba bisa...
Wasu sabbin ma’aurata sun mutu sakamakon fashewar wata tukunyar iskar gas da ta auku a gidansu da ke birnin Islamabad, fadar Pakistan, inda suke kwana bayan...
Iran ta sha alwashin daukar fansa muddin Amurka ta kai mata hari da sun an taimakon masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a kasar. Iran ta...
Babbar Kotun Jihar Kano, karkashin Mai Shari’a Aisha Yau, ta yanke wa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe jaririn da ya haifa...
Wani likita mai suna Ahmed MS ya bayyana cewa cin awara na iya taimakawa wajen rage tashin hawan jini da kuma daidaita bugawar jinin mutum. Likitan,...
Rundunar ‘yan sanda Kano ta sanar da ƙwace babura 104 da kama masu su saboda saɓa dokar da ta haramta yin “acaɓa” a cikin garin Kano....
Hukumar kashe gobara ta tabbatar da ceto gawar mutane biyu da suka faɗa cikin rijiyoyi a wasu yankuna daban-daban na jihar Kano. Kakakin hukumar, Saminu Yusuf...
Rundunar ƴansandan jihar Bauchi ta cafke wani magidanci, mai shekaru 28, bisa zargin aikata lalata da ’yar cikinsa mai shekara takwas, inda ake zarginsa da yi...
Rahotanni sun bayyana cewa Amurka ta kama tsohon Ministan Kuɗi na Ghana, Ken Ofori-Atta. Wata sanarwa da tawagar lauyoyin sa ta fitar ranar Laraba ta bayyana...
Hukumar Kula da Harkokin Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta ce ƙasashen Togo, Jamhuriyar Benin da Jamhuriyar Nijar ,Najeriya na bin su bashin kuɗin wutar lantarki...
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta sake fara yunƙurin tsige Gwamna Siminalayi Fubara daga muƙaminsa. ’Yan majalisar sun fara wannan shiri ne a zaman majalisar da suka...
Lauyan Aliko Dangote, Dakta O.J. Onoja, SAN, ya rubuta wa Hukumar Kula da Ayyukan Cin Hanci da Rashawa Mai Zaman Kanta (ICPC) wasiƙa, inda ya nemi...
A yau laraba, 7 ga watan Janairu, cikar shekaru huɗu kenan da rasuwar shahararren malamin addinin Musulunci kuma masani a fannin Hadisi, Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim...
Gwamnatin Amurka ƙarƙashin jagorancin Donald Trump ta faɗaɗa jerin ƙasashen da ake buƙatar ’yan ƙasarsu su biya kuɗin ajiya kafin samun bizar shiga ƙasar, wanda adadinsa...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana cewa Ƙungiyar ’Tsofaffi yan Jaridu ta Kano (KALVEJ) ƙungiya ce ta...
Masani kan harkokin siyasa, Mahdi Shehu, ya ce matsin lambar da Amurka ke yi wa Nijeriya ba ta da alaƙa da addini ko manufofin dimokiraɗiyya, sai...