Gidauniyar Dr. Aminu Magashi Garba ta ce za ta ci gaba da bayar da tallafin magunguna da kayan abinci ga asibitocin gwamnati a Jihar Kano, a...
An kammala zagaye na farko na tattaunawar tsagaita wuta ta kai tsaye tsakanin Amurka da Iran a Islamabad, babban birnin Pakistan. Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif lokacin...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da daure mutum 386 daga cikin mutane 508 da ake tuhuma da aikata laifukan ta’addanci, bayan wata gagarumar shari’a da aka...
Gwamnatin Tarayya, ta fitar da sunan mutane da ƙungiyoyi 48 waɗanda ake zargi da tallafa wa ayyukan ta’addanci a faɗin Najeriya. Hukumar da ke sanya takunkumi...
Rahotonni daga Islamabad, babban birnin Pakistan na cewa an fara tattaunawar yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙin Iran da Amurka. Ana tattaunawar ne bisa jagorancin Pakistan mai shiga...
Dan takarar gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyar ADC, Ibrahim Ali Amin Little, ya ce shi ne ya fi kowa cancanta da kwarewa a cikin ‘yan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa tsohon mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya yi ƙoƙarin kifar da shi daga mulki domin ya karɓi...
Hukumar INEC mai shirya zaɓe a Najeriya ta sanar da dakatar da aikin sake tantance rajistar masu zaɓe har zuwa bayan zaɓen 2027 da ke tafe...
Aƙalla mazauna ƙauyuka 21 dake jihar Sokoto Najeriya 21 ne yanzu haka suka gudu daga gidajen su, sakamakon ci gaba da kai hare haren ƴan ta’adda...
Jami’an Hukumar EFCC sun cafke mutane 31 da ake zargi da damfara ta intanet a wani sumame da ta kai a wata cibiyar horas da masu...
An ba da rahoton cewa, sama da unguwanni uku a Karamar Hukumar Kankia sun fice daga gidajensu biyo bayan wasu wasiƙu da ’yan bindiga suka aikowa...
Sarkin Tsaftar Kano, Jamilu Ahmad Gwarzo, ya yi gargadin cewa rashin tsaftar muhalli na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa yawaitar cututtuka a tsakanin al’umma....
Fitaccen ɗan jarida, Muhammad Bello Zaki, ya bayyana cewa yawaitar sauya sheƙar da ‘yan siyasa ke yi a Najeriya ba ta da alaƙa da muradin al’umma,...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayar da umarnin dakatar da dukkan harkokin kasuwanci a kasuwannin shanu 25 da ke ƙananan hukumomin Bauchi, Tafawa Balewa, da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta Nijeriya (JAMB) ta sanar da fara fitar da takardun bayanin zama jarabawar UTME ta shekarar 2026 ga...
Kano: Cibiyar Terra Academy for the Arts (TAFTA) tare da haɗin gwiwar Mastercard, ta horar da matasa 28,000 a Jihar Kano domin ƙarfafa tattalin arziki da...
A Jihar Kano, wasu da ake zargin ‘yan fashin babur ne sun sare wa wani malami hannu a Karamar Hukumar Bunkure, yayin da yake kokarin kai...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa wasu yankuna a cikin jihohi 10 na Najeriya za su iya fuskantar ruwan sama kamar da bakin ƙwarya, lamarin da...
Wani hatsarin kwale-kwale da ya biyo bayan tasowar iska mai ƙarfi ya yi sanadin mutuwar mutum guda, yayin da wasu biyu suka tsira da raunuka a...
Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...