Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, wanda aka yanke wa hukuncin kisa kan batanci ga Manzon Allah (SAW), ya shigar da sabon korafi yana neman a dauke shi...
Gwamnatin Tarayya ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ware naira biliyan 135.22 domin shari’un zaɓe da abubuwan da ke biyo bayansu a cikin kasafin kuɗin...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Zamfara ta haramta bukukuwan “signing out” da ɗalibai ke yi a makarantu, tana mai cewa ayyukan sun fara wuce gona da iri,...
Shugaban majalisar dokokin Jihar Kebbi da ke arewacin Nijeriya, Alhaji Muhammad Zuru, ya mutu ranar Litinin a wani asibiti da ke ƙasar Masar. Wata sanarwa da...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi, Dr Dahir M Hashim, a matsayin Kwamishinan Ruwa na riko, a wani mataki...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da korar wani mai ɗan ƙasar Amurka, Alex Barbir, bisa zargin yin kalaman tunzura jama’a da za su iya haddasa tashin hankali...
DAGA MUSA ADO MUSA Wani mazaunin karamar hukumar Tarauni a Jihar Kano, Musa Ado Musa, ya rubuta budaddiyar wasika ga shugaban karamar hukumar, Hon. Ahmad Sekure,...
Wani ɗalibi mai shekara 25 da ke aji uku a Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kontagora a Jihar Neja, Seyi Simon, ya riga mu gidan...
Dakarun Operation HADIN KAI sun kama mutum biyar da ake zargi da hannu a harbin bindiga ba bisa ka’ida ba wanda ya yi sanadin mutuwar wata...
A Jihar Kano, sama da mutane 10,000 ne suka yi rajistar katin zaɓe na dindindin (PVC) cikin wani babban shirin rajista na kwanaki shida da aka...
Shugaban ƙasar Kamaru, Paul Biya, ya naɗa ɗansa, Franck Emmanuel Biya, a matsayin Mataimakin Shugaban ƙasa tare da kuma Shugaban Rundunar Sojin ƙasar, matakin da ke...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kama wasu malamai bakwai bisa zargin aikata magudin jarrabawa yayin wata jarrabawar tantance ƙwarewar malamai da aka gudanar a fadin jihar. Mahukunta...
Mutane biyu sun rasa rayukansu a ƙauyen Kokami da ke ƙaramar hukumar Danja a jihar Katsina State, bayan wani rikici kan sayen garin kwaki da ruwan...
Wata motar jigilar fasinja mai amfani da iskar gas ta CNG ta fashe a safiyar Lahadi a tashar motoci ta Mando da ke birnin Kaduna, kamar...
Rundunar ’yan sanda a Jihar Jigawa ta kama wani matashi mai suna Kabiru Nuhu mai shekaru 27 bisa zargin hallaka mahaifinsa mai shekaru 60 ta hanyar...
Sojojin Najeriya sun ceto masu ibada 31 da ‘yan ta’adda suka sace daga wani coci a ƙauyen Ariko da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna,...
A jihar Kano, manoma a ƙaramar hukumar Albasu sun bayyana damuwa kan jinkirin biyan diyya bayan aikin gina hanyar Hungu zuwa Dalawa da ya shafi gonakinsu....
Shugaba Bola Tinubu ya amince da wani tsari na biyan tsohon bashin Naira tiriliyan 3.3 da nufin gyara matsalar wutar lantarki a Nijeriya da akajima ana...
mai bai wa gwamna shawara kan wayar da kai da haɗa kan al’umma, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo, ta ƙaddamar da wani shiri na musamman da nufin...
Jam’iyyar ADC ta zargi shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, Joash Amupitan, da raina kotu, tare da jaddada cewa za ta ci gaba da gudanar da tarukanta...