Connect with us

News

Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi Muhammad Zuru Ya Mutu A Ƙasar Masar

Published

on

IMG 20260407 103109 219

Shugaban majalisar dokokin Jihar Kebbi da ke arewacin Nijeriya, Alhaji Muhammad Zuru, ya mutu ranar Litinin a wani asibiti da ke ƙasar Masar.

Advertisements
Advertisements

Wata sanarwa da Murtala Diri, jami’i a majalisar dokokin ya fitar, ta ce Alhaji Muhammad Zuru, wanda aka fi sani da suna Lifiddan Zuru, ya rasu ne a yayin da yake jinya.

Advertisements

KANO: Shin Sabon Kwamishinan Ruwa Zai Iya Shawo Kan Matsalar Ruwan Sha Da Ta Daɗe Tana Damun Al’umma?

Advertisements
Advertisements

Sanarwar ta ƙara da cewa nan ba da jimawa ba za a sanar da shirye-shiryen jana’izarsa.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending