Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra ta kama wani mutum mai shekara 35, Chukwudalu Ezeani bisa zargin kashe ɗan uwansa, Chinedu Ezeani, sannan ya binne gawarsa a...
Wani mutum mai shekaru 30, Ofobuike Damian, ya gurfana a gaban Kotun Majistare ta 2 da ke Abakaliki bisa zargin kashe mahaifiyarsa da wuka bayan ta...
Hukumar Hisbah a Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa ta kama wani shugaban ƙaramar hukuma tare da wasu...
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke (OPWS) sun ceto wata mata mai shekaru 28 mai suna Misis Member Ityavber a ƙauyen Tse-Ubena da ke gundumar Yooyo a...
Rahotanni daga Jihar Kano sun tabbatar da rasuwar matar nan da ta haifi jarirai biyar a Asibitin Kwararru na Murtala. Majiyoyi sun bayyana cewa matar, wadda...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar a Kaduna ta bayyana cewa kimanin maniyyata 1,010 ne suka rasa damar samun bizar zuwa aikin Hajjin 2026, sakamakon rage...
Wasu majiyoyin diflomasiyya sun tabbatar da cewa Iran ta karɓi ƙunshin shirin tsagaita wutar Donald Trump mai ƙunshe da saɗarori 15 da ke fatan kawo ƙarshen...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da...
Akalla mutane biyar daga gida guda sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a ranar Laraba a kan titin Damaturu zuwa Maiduguri...
Wani matukin babur mai aikin kai saƙo ya mutu bayan wata tankar mai ta murƙushe shi a wani hatsarin mota da ya faru a titin Apapa–Oshodi...
Wata Babbar Kotun Tarayya ta ki amincewa da bukatar neman umarnin wucin gadi da mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya gabatar domin dakatar da...
Hukumar kidaya ta Nijeriya (NPC) ta ce ta yi rijistar haihuwar yara sama da 36,000 a Kano cikin watanni tara da fara amfani da tsarin rijistar...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a Najeriya ta sanar da kubutar da Sakataren Mulki na Karamar Hukumar Kibiya da ke Jihar Kano, Hon. Hamza Musa...
Gwamnatin Tarraya ta sanar da ɓullo da wata lambar tantance ɗalibai ta baiɗaya domin bibiyar karatunsu tun daga matakin firamare. Ministan ilimi, Tunji Alausa, ne ya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci dukkan masu riƙe da muƙaman Siyasa da ke da niyyar tsayawa takarar zaɓen 2027 da su yi...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta tattara sunayen fiye da mutum 2,000 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a sassa daban-daban na jihar....
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Nijeriya ta karɓi ‘yan ƙasar 708 da suka maƙale a Jamhuriyar Nijar, waɗanda aka kwaso daga birnin Niamey. Mutanen sun...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (National Drug Law Enforcement Agency – NDLEA) a jihar Kano State ta bayyana damuwa kan ƙarancin...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama matasa sama da 250 kan yin askin banza ko kuma kitse gashinsu. Mataimakin babban kwamandan hukumar, Mujahid Aminudden ne...
Akalla mutane takwas ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata, sakamakon hatsarin jirgin dakarun Sojin ƙasar Colombia da ya faɗi jim kaɗan bayan...