Wani alƙali a ƙasar Amurka ya bai wa gidan rediyon Amurka (VOA) umarnin dawowa bakin aiki. Alƙalin ya ba da umarnin dawo da ma’aikata sama da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa NDLEA ta sanar da kama kunshi 510 tabar wiwi tare da cafke wani mutum a Jihar...
A jihar Sakkwato da ke arewacin Najeriya, Wani malamin addinin Musulunci mazaunin Sakkwato, Sheikh Musa Lukuwa, ya jagoranci mabiyansa wajen gudanar da Sallar Idi a ranar...
Hukumomi a jihar Adamawa sun kama wani matashi da ake zargi da shiga asibiti yana bai wa marasa lafiya kayan maye a ɓoye. Rahotanni na nuna...
Rahotanni daga Nijeriya na cewa sojin ƙasa da na saman Nijeriya sun yi nasarar kashe ‘yanta’adda aƙalla 61 a garin Malam Fatori da ke jihar Borno...
Mutum ɗaya ya rasu, wasu uku kuma sun ji rauni mai tsanani sakamakon rikicin da ya barke tsakanin ƙungiyoyin ’yan daba biyu a Jihar Kano, rahoton...
wata gobara da ta tashi a yankin Gaida da ke kusa da Fatima Bread a ƙaramar hukumar Kumbotso dake Jihar Kano, ta ƙone gidaje uku tare...
Sanatan mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya zargi gwamnatin tarayya da sakaci wajen magance matsalar tsaro, yana mai cewa hankalinta ya fi karkata kan...
Mutane biyu ne suka mutu bayan da wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari sannan ya kama wuta kusa da filin wasa na wata makaranta a...
Rahotanni daga Jihar Kwara na cewa wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun buƙaci a biya su kuɗin fansa har naira biliyan 3.52 domin...
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa a ƙarƙashin gwamnatinsa da ke da niyyar tsayawa takara a zaɓukan shekarar...
Malamai sun ce bisa nassi an fara Zakkar Fidda-kai bayan hijirar Annabi Muhammad SAW da shekara biyu, wato a shekarar da aka wajabta Azumin Ramadan, saboda...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS ta sanar da cewa an samu raguwar farashin kayan abinci da sama da kashi 15 cikin 100 a watan Fabrairun 2026,...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rahotannin da ke cewa Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, zai jagoranci hawan Sallah mai zuwa a jihar. A cikin...
Jami’an tsaro a Jihar Bauchi sun dakile wani yunƙurin sace ɗalibai a Kwalejin ’Yan Mata ta Gwamnati (Government Girls’ College) da ke jihar, bayan wasu da...
Fasinjoji da dama sun jikkata bayan wani jirgin ƙasa da ke jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna ya sauka daga layin dogo sakamakon cin karo da wani...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke Shahuci a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Alƙali Abdu Abdullahi Wayyah, ta yanke hukunci kan wani matashi da aka samu da laifin dukan...
Yayin da watan Ramadan ke gab da karewa, hankulan jama’a sun fara karkata daga sayen abinci don buda baki zuwa kayan Sallah, musamman sababbin tufafi ga...
Fasinjoji da dama da ke shirin tafiya daga Abuja zuwa Jihar Kano domin gudanar da bikin Ƙaramar Sallah sun koka kan karin kudin mota da kamfanin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta kama wani tsoho mai shekara 74 a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe International Airport...