Akalla matuka jirgi biyu sun rasa rayukansu yayin da sama da mutum 40 suka jikkata sakamakon wani hatsari da ya faru a filin jirgin saman LaGuardia...
Rundunar tsaro ta Anti-Phone Snaching Force dake Kano, wacce ke yaki da fadan daba, kwacen waya da kuma dakile ta’ammali da kayan maye, ta kama wasu...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwa matuƙa kan yadda ɗalibai da dama ba su koma makarantu ba bayan kammala hutun Sallah ƙarama. Babban Sakataren Ma’aikatar Ilimi...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa ta cafke mata sama da 280 da ake zargi da yin shigar da ba ta dace ba a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon mukaddashin Akanta-Janar na Tarayya, Chukwunyere Nwabuoku, hukuncin ɗaurin shekaru 72 a gidan ajiya da gyaran hali...
Farashin man fetur a Najeriya ya ƙara tashi, inda a wasu yankuna ya kai kusan N1,400 duk lita, lamarin da ke ƙara tsananta wahalhalun rayuwar jama’a....
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta zarge-zargen da ke yawo a wasu kafafen yada labarai cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi watsi da Sarkin Kano, Muhammadu...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sanar da dakile wani yunƙurin safarar miyagun kwayoyi zuwa ƙasar Italiya, bayan gano su...
wani sabon bidiyo ya sake nuna yadda wasu mutane ke ci gaba da jefa rayukansu cikin hadari yayin da suke kwasar man fetur daga tankar da...
Dakarun Sojin Najeriya sun gano gawarwakin ‘yan ta’adda akalla 74 bayan wasu hare-hare da ta kai a yankin Arewa maso Gabas, a wani bangare na kokarinta...
Wata mata ’yar Nijeriya mai ’ya’ya biyar ta haifi ’yan huɗu a lokaci guda a asibitin Abeokuta, lamarin da ya janyo muhawara da tausayawa a kafafen...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana ranar Lahadi ranar Lahadi, 22 ga watan Maris 2026, a matsayin ranar komawa makaranta ga ɗaliban makarantun kwana na gwamnati da...
Ranar 22 ga watan Maris ta kowacce shekara rana ce da a kan yi bikin Ranar Ruwa ta Duniya da nufin wayar da kan al’umma game...
Matatar Dangote ta sanar da ƙarin farashin man fetur daga N1,175 zuwa N1,245 kan kowace lita, matakin da ake sa ran zai ƙara tsadar mai a...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ana kan shirin kammala tattaunawa domin biyan diyya ga mafarautan jihar da aka kashe a wani hari da ya faru...
Ƙungiyar Kano Development Forum (KDF) ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf kan matakin da ta ɗauka na tabbatar da tsaro...
Jaridar Inda Ranka ta taya al’ummar Musulmi a Najeriya da ma duniya baki ɗaya murnar zagayowar bikin Ƙaramar Sallah, wato Eid-el-Fitr, bayan kammala azumin watan Ramadan...
Kotu a Kano yanke wa wani dillalin miyagun ƙwayoyin da ake kira Jonathan Nuhu, mai shekara 45 da ke ƙauyen Kanke a Jihar Filato, hukuncin zaman...
Masu ruwa da tsaki a bangaren hada da rarraba magunguna sun yi gargadin cewa rikicin da ke kara kamari a yankin Gabas ta Tsakiya na iya...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar bikin ƙaramar Sallah, tare da kira gare su da su ƙara ƙaimi wajen nuna kishin ƙasa...