Magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya a Jihar Kano sun zargi wasu ‘yan daba da suka ce na da alaka da jam’iyyar APC da kai hari tare da...
Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ya amince da rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi tare da haɗa ta da Ma’aikatar Ilimi, a wani muhimmin mataki na ƙarfafa...
Jami’an rundunar sojin Najeriya ta Brigade ta 3 tare da hadin gwiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama wata mace da ake zargi...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da biyan albashin watan Maris na shekarar 2026 da wuri ga ma’aikatan gwamnati domin ba su damar yin shirye-shiryen bikin ƙaramar...
Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da aiwatar da ayyuka dan darajarsu ta haura Naira biliyan 310 domin inganta ababen more rayuwa a fannin ilimi,...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci kafafen yada labarai su rika bibiyar yadda gwamnatocin jihohi da kananan hukumomi ke tafiyar da kudaden da suke karba,...
Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har mun kawo ga goman ƙarshe wanda shi ne dama ta ƙarshe ga wanda ya yi sakaci...
Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da gano wani wajen ƙera makamai ba bisa ƙa’ida ba tare da hallaka wasu ‘yan bindiga biyar a ƙaramar hukumar Obubra...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar ɓullar cutar sanƙarau a jihohi 11 na Arewacin Najeriya, ciki har da Jihar Kano, inda ta buƙaci al’umma...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa wani kwamiti na musamman domin ɓullo da sabbin matakan gyare-gyare a ɓangaren harkar man fetur a Najeriya. Mai...
Jami’an Tsaron Civil Defence a Jihar Kano sun kama wasu matasa hudu da ake zargi da tayar da tarzoma da kuma kwacen waya lokacin sallar Tahajjud...
Wani lamari mai ban mamaki ya jawo hankulan jama’a bayan da wata mata da likitoci suka ayyana cewa kwakwalwarta ta daina aiki ta sake farfaɗowa yayin...
An kama wani mutum da fiye da tururuwa 2,200 masu rai a cikin jakarsa a babban filin jirgin sama na Nairobi a wannan makon, a daidai...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Akure, Babban Birnin Jihar Ondo, ta yanke hukuncin cewa Gwamna Lucky Aiyedatiwa bai da damar sake tsayawa takarar...
Manufar azumi shi ne kame baki da farji don samun yardar Allah mahalicci. Shi ne ya ce babu wanda zai iya biyan ladan azumi sai shi...
Rundunar sojin dake yaƙi da boko haram a Najeriya ta sanar da hallaka kwamandan ƙungiyar ISWAP Abu Yusu tare da wasu dakarun sa akalla 20 a...
Sabon jagoran addinin kasar Iran, Ayatollah Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa ƙasarsa na buƙatar inganta dangantaka da makwabtanta. Wannan jawabi nasa shi ne na farko tun...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bukaci a biya shi diyyar Naira biliyan ɗaya bayan zargin cewa an binciki gidansa da ke Asokoro a Abuja...
Jami’an tsaro a jihar Zamfara sun kama wani matashi mai shekaru 25 da ake zargi da safarar harsasai 800 na bindigar AK-47, bayan ya ɓoye su...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara alawus ɗin da ake bai wa masu unguwanni a faɗin jihar daga naira dubu uku zuwa naira dubu goma...