Rahotanni daga majiyoyi masu tushe sun nuna cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, na ci gaba da tattara bayanai da shawarwari domin tabbatar da yiwuwar...
Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun sace wata sabuwar jaririya daga hannun mahaifiyarta mai shekara 19 a unguwar Kidnawi 2 da...
Hukumar ba da lamunin karatu ta ƙasa (NELFUND) ta ce kuɗin sa wa a aljihu na ɗalibai da take ba su duk wata yana nan a...
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya rubuta wasiƙa zuwa Majalisar Dokoki ta Ƙasa yana neman a yi gyara a kan Kudirin Kasafin Kuɗi na shekarar 2026, inda...
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa ’yan bindiga sun kaddamar da sabon hari a kauyen Kahir da ke Karamar Hukumar Kagarko, inda suke harbi kan mai...
Dubun wasu matasa biyu da ake zargi da satar waya ta cika, bayan da taron jama’a ya afka musu a kusa da makarantar Fatima Special Primary...
Gwamnatin Jihar Filato ta sassauta dokar hana fita na awanni 48 da ta kafa a Karamar Hukumar Jos ta Arewa, bayan mummunan harin da aka kai...
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Adam Abdullahi a ranar Talata ta yanke wa wasu ‘yan fashi hudu hukuncin daurin shekaru 10 a gidan...
Daga Mukhtar A. Haliru, Tambuwal An yaba wa Gwamnatin Jihar Sokoto bisa kokarin da take yi wajen tallafa wa marayu da sauran mabukata a fadin...
Batun auren bazawara na ci gaba da haifar da muhawara a tsakanin al’umma, inda wasu samari ke bayyana ra’ayoyi mabambanta kan dacewar ɗaukar mata da suka...
Wata gobara ta tashi a wani kamfanin sarrafa ganyen shayi mai suna Maya da ke yankin Sharada a Jihar Kano, kamar yadda Freedom Radio ta ruwaito....
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC). A cikin wata takardar murabus mai ɗauke da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babban burinsa shi ne ya “karɓe iko da man” da ke Iran kuma ya nuna cewa Washington za ta iya...
Akalla mutum 13 sun mutu, yayin da aka yi garkuwa da wasu da dama bayan ’yan bindiga a wurin wani bikin daurin aure a kauyen Kahir...
Tsohon ɗan takarar gwamna a Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwa ta Bankin Gidaje na Tarayya (FMBN). A cikin...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya sallami duk kwamishinoninsa tare da rushe Majalisar Zartawa ta Jihar nan take. A safiyar Litinin din nan gwamnan...
Shugaban ƙasa na Alhassan Yahya, ya yaba wa shugabannin ƙungiyar Kano Correspondents’ Chapel, NUJ saboda kafa ginshikin da ke karfafa kauna, hadin kai, da ci gaba...
Jami’an Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun kama hodar iblis (cocaine) da aka ɓoye a cikin kawunan busasshen kifi da...
Kano: Ɗaya Daga Cikin Jarirai Biyar Ta Rasu, Huɗu Na Ci Gaba Da Karɓar Kulawa A ICU Ɗaya daga cikin jarirai biyar da aka haifa a...
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla mutum 146 ne suka mutu sakamakon cutar zazzabin Lassa daga watan Janairu zuwa tsakiyar Maris na shekarar 2026. Hukumar Dakile Yaduwar...