DAGA ABBA ANWAR Ranar Alhamis da sabuwar shekarar 2026 ta shigo ne, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa, Sanata Barau Jibrin ya yi rabon takardun daukar...
’Yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 30 a kasuwa, ciki har da ƙananan yara da mata Ƙaramar Hukumar Borgu ta Jihar Neja. Maharan sun yi wa...
Mutane 20 sun rasa rayukansu yayin da aka ceto 13 da rai sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da ya tashi daga Adiyani a Karamar Hukumar Guri...
Kungiyar Mashawarta na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano ta bukaci ‘yan siyasa, masu rike da mukamai da kuma magoya bayan jam’iyyun siyasa da su guji kalamai...
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Ƙasa (NARD) ta sanar da cewa za ta sake tsunduma cikin yajin aikin dindindin gaba ɗaya daga ranar Litinin 12...
Rundunar sojan Nijeriya ta ce ta gano tulin miyagun albarusai a cikin kwata a unguwar Bulumkutu, a birnin Maiduguri na jihar Borno. Wata sanarwa da Jami’in...
Wata mata, mai suna Hajiya Aisha Isah Yelwa, ta mayar da Naira miliyan 330 da aka tura mata bisa kuskure a asusun bankinta. Rahotanni sun bayyana...
Sojojin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun sanar da kama wani mutum da ake zargi da jagorantar shirya harin kunar...
A wani yanayi da ƴan siyasa ke ci gaba da sauya sheƙa daga jam’iyyunsu zuwa jam’iyya mai mulki saboda fargabar kufcewar kujerar da suke kai, masana...
Al’ummar Gobirawa, wani tsohon yankin manoma da ke gabar ruwa a Karamar Hukumar Madobi a Jihar Kano, na fuskantar babbar barazana ga rayuwarsu da hanyoyin samun...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce jam’iyyar APC ba baƙuwar gida ba ce ga mabiya tafiyar Kwankwasiyya, tana mai jaddada cewa tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, zai shiga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance a ranar Litinin, kamar yadda DAILY NIGERIAN ta rawaito. Abba Yusuf, wanda...
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo abin...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya janye ƙarar batanci da ya shigar a gaban kotu kan Natasha, tare da dukkan sauran ƙararrakin da ya...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta sanar da jingine fara aiwatar da kamen motocin da ke da gilashi mai duhu ba tare da lasisi ba a fadin...
Rundunar Sojin saman Najeriyar ta bayyana shekarar da ta gabata ta 2025 a matsayin mafi nasara a gareta a yaƙin da ta ke da ɓatagarin da...
Yayin da muke bankwana da shekarar 2025, mun tattara muku wasu daga cikin muhimman abubuwa da suka a Najeriya,a fannoni da dama da suka haɗa da...
Ofishin PRNigeria ya shirya wata laccar jama’a tare da taron karramawa a ranar Alhamis, domin murnar cikar Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, wanda ya kafa Rukunin Jami’o’in...
Wani matashi da ake zargin ɗan Boko Haram ne, Ibrahim Mohammed, ya amsa cewa an biya shi Naira 100,000 domin kai harin bam a wani masallaci...
Masanin kimiyyar siyasa a Najeriya, Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce siyasa ba ta tafiya da jin daɗi ko ɗaure kai ga mutum ko ƙungiya na...