Connect with us

News

Direba Da Mataimakinsa Sun Rasa Rayukansu A Fashewar Tanker Man Fetur 

Published

on

petrol tanker exploded

Wata mummunar fashewa ta afku a ranar Lahadi a kan titin Ihiala–Onitsha, kusa da ofishin FRSC, inda direba da mataimakinsa na tanker man fetur ɗauke da mai suka mutu a Awka, Jihar Anambra

Shugabar FRSC reshen Jihar, Bridget Asekhauno, ta ce direban tanker ɗin ya tuka motar da  sauri,  ya yin da buge shingen titi kafin a sami Fashewar, wanda ya shafi babur ɗaya da ke can hanya.

Advertisement

Kimanin Mutum 500 Ne Suka Amfana Da Tallafi A Garko, Kwamishinan Ƙasa Ya Yaba wa Gwamnan Kano kan Ayyukan Ci Gaba‎

Ta bayyana cewa direban babur ɗin ya samu raunuka, amma an kai shi asibiti domin kulawa. Jami’an ceto da ma’aikatan kashe gobara sun isa wurin cikin gaggawa, sun kashe wutar.

Advertisement

FRSC ta yi kira ga direbobi su kiyaye iyakar sauri da kulawa yayin tukin mota domin kauce wa hatsari..

 

Advertisement

 

DAILY POST

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending