Iran ta gargaɗi Amurka da ta yi hankali bayan Shugabanta, Donald Trump, ya yi barazanar ɗaukar matakin soja kan Tehran saboda goyon bayan da take bai...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce rashin adalci daga shugabanni a Najeriya a dai-dai lokacin da ƴan ta’adda ke ci gaba da kai hare-hare musamman guraren Ibada...
Wani rahoto da cibiyar bincike ta Nextier Nigeria ta fitar ya bayyana cewa aƙalla mutum 842 ne suka rasa rayukansu, yayin da aka yi garkuwa da...
Jami’an Task Force na Jihar Legas Masu Yaki da Laifuffukan Muhalli da Sauran Take Dokoki sun sanar da kwace baburan Okada 278 a wani samame na...
Jigo a jam’iyyar ADC a Jihar Kano kuma mai neman takarar gwamna a zaɓen 2027, Alhaji Ibrahim Ali Aminu, wanda aka fi sani da Ibrahim Little,...
Shugabannin riƙon ƙwarya na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Kano tare da manyan masu ruwa da tsaki a jam’iyyar sun sake tabbatar da Malam...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji na jam’iyyar APC, a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar...
Daga Shariff Aminu Ahlan A siyasa, samun karɓuwa da nuna ƙwarewa a aiki kan jawo yabo daga masu goyon baya, amma a lokaci guda kan haifar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa wani mutum mai suna Zakaria Garba hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin hannu a...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wata mata mai suna Raya Haruna hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari bisa...
Iran ta sake rufe mashigin Hormuz a yau Juma’a, maimakon tafiya Switzerland da aka tsara za a tattauna game da yarjejeniyar da Amurka da Tehran suka...
Wata mata amarya ce ta jefa kishiyarta cikin mawuyacin hali bayan da ake zargin ta kwarawa matar tafasasshen ruwan zafi a fuska da jikinta a garin...
Rundunar Ƴansandan Kwara ta kama wani da ake zargi yana hanyarsa ta kai kayan aiki ga ‘yan bindiga da sauran ƙungiyoyin masu aikata laifi a wasu...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake nanata aniyarta ta ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin kafafen yaɗa labarai da hukumomin tsaro domin tabbatar da zaman lafiya, kare dimokuraɗiyya da...
Shugaban Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dakta Hakeem Baba Ahmed, ya soki gina gidajen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi wa alkalan Kotun Ɗaukaka...
Amurka ta fitar da sharuɗoɗi 14 da ke ƙunshe a cikin yarjejeniyar fahimtar juna tsaƙaninta da Iran wanda ya kama hanyar kawo ƙarshen yaƙin gabas ta...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas ta yi nasarar kashe wata gobara da ta tashi a hawa na uku na ginin bankin Polaris da ke kan...
Wani jigo a siyasar Karamar Hukumar Tarauni, Hon. Abubakar Abdullahi Babaleliya Unguwa-Uku, ya jaddada kudurinsa na ci gaba da bayyana ayyukan alheri da kyawawan manufofin ci...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kalubalanci Gwamnatin Jihar Kano da ta fito da sahihan hujjoji...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Akwa Ibom da ke kudancin Najeriya ta ce ta kama wani mutum mai suna Musa Idris da ake zargi da karɓa da...