Shugabar makarantar Intercontinental Schools, Dokta Hadiza N. Yusuf Baba, ta yi gargadi kan illar da rashin bai wa yara cikakkiyar kulawa ke haifarwa, tana mai cewa...
Gwamnatin ƙasar Indonesia ta sanar da haramta wa yara ‘yan ƙasa da shekaru 16 amfani da kafafen sada zumunta, a wani mataki da ta ce na...
Sabon firaministan ƙasar Nepal, Balendra Shah, ya fara aikinsa da salo na musamman bayan an rantsar da shi, inda ya wallafa sakonsa na farko ga al’umma...
Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta bayyana shirinta na toshe dukkan layukan waya da ake amfani da su wajen ayyukan damfara a fadin kasar, kamar yadda...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, zai koma jam’iyyar ADC a ranar Litinin a...
Wata gobara ta tashi a gidan man AYM Shafa da ke Kwanar FCE kan titin zuwa Gwarzo a jihar Kano, inda ta yi sanadin konewar wata...
Dakarun Sojin Najeriya sun kashe mayaƙan ISWAP guda 38 bayan sun kai hari wani sansanin sojoji a Jihar Borno. Harin ya faru ne da safiyar ranar...
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya miƙa murabus daga mukaminsa. Wannan na cikin sanarwar da mai magana da yawun ƙungiyar, Dakta...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya fada cikin jimami bayan rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Umma El-Rufai, wadda ta rasu a ranar Juma’a, 27 ga watan...
Hukumar da ke kula da harkokin sufuri da kasuwancin man fetur ta sanar da bayar da sabbin lasisin shigo da man fetur guda shida, a wani...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta gargadi Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta aiwatar da sabon tsarin albashi da aka amince da shi ga malaman jami’o’i ko kuma...
Hukumar Kula da Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta bayyana cewa ta’ammali da muggan kwayoyi na daga cikin motsalolin dake ci gaba...
Rundunar tsaro ta Anti-Phone Snatching Force (KOSSAP) a Jihar Kano ta cafke wasu matasa ƙananan shekaru da ake zargi da satar wayoyin hannu ta hanyar “sane”...
An shiga rudani a wani babban asibiti a Birtaniya bayan wani mutum ya sace motar asibiti dauke da mara lafiya da jami’in jinya. Lamarin ya faru...
Bayan ƙarewar azumin watan Ramadan akwai wasu azumin nafila masu ɗimbin daraja, wato sitta shawwal. Akwai hadisi sahihi daga Manzon Allah (S.A.W) da ke cewa ”Wanda...
Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra ta kama wani mutum mai shekara 35, Chukwudalu Ezeani bisa zargin kashe ɗan uwansa, Chinedu Ezeani, sannan ya binne gawarsa a...
Wani mutum mai shekaru 30, Ofobuike Damian, ya gurfana a gaban Kotun Majistare ta 2 da ke Abakaliki bisa zargin kashe mahaifiyarsa da wuka bayan ta...
Hukumar Hisbah a Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa ta kama wani shugaban ƙaramar hukuma tare da wasu...
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke (OPWS) sun ceto wata mata mai shekaru 28 mai suna Misis Member Ityavber a ƙauyen Tse-Ubena da ke gundumar Yooyo a...
Rahotanni daga Jihar Kano sun tabbatar da rasuwar matar nan da ta haifi jarirai biyar a Asibitin Kwararru na Murtala. Majiyoyi sun bayyana cewa matar, wadda...