Dubun wasu matasa biyu da ake zargi da satar waya ta cika, bayan da taron jama’a ya afka musu a kusa da makarantar Fatima Special Primary...
Gwamnatin Jihar Filato ta sassauta dokar hana fita na awanni 48 da ta kafa a Karamar Hukumar Jos ta Arewa, bayan mummunan harin da aka kai...
Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Adam Abdullahi a ranar Talata ta yanke wa wasu ‘yan fashi hudu hukuncin daurin shekaru 10 a gidan...
Daga Mukhtar A. Haliru, Tambuwal An yaba wa Gwamnatin Jihar Sokoto bisa kokarin da take yi wajen tallafa wa marayu da sauran mabukata a fadin...
Batun auren bazawara na ci gaba da haifar da muhawara a tsakanin al’umma, inda wasu samari ke bayyana ra’ayoyi mabambanta kan dacewar ɗaukar mata da suka...
Wata gobara ta tashi a wani kamfanin sarrafa ganyen shayi mai suna Maya da ke yankin Sharada a Jihar Kano, kamar yadda Freedom Radio ta ruwaito....
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC). A cikin wata takardar murabus mai ɗauke da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce babban burinsa shi ne ya “karɓe iko da man” da ke Iran kuma ya nuna cewa Washington za ta iya...
Akalla mutum 13 sun mutu, yayin da aka yi garkuwa da wasu da dama bayan ’yan bindiga a wurin wani bikin daurin aure a kauyen Kahir...
Tsohon ɗan takarar gwamna a Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwa ta Bankin Gidaje na Tarayya (FMBN). A cikin...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno, ya sallami duk kwamishinoninsa tare da rushe Majalisar Zartawa ta Jihar nan take. A safiyar Litinin din nan gwamnan...
Shugaban ƙasa na Alhassan Yahya, ya yaba wa shugabannin ƙungiyar Kano Correspondents’ Chapel, NUJ saboda kafa ginshikin da ke karfafa kauna, hadin kai, da ci gaba...
Jami’an Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun kama hodar iblis (cocaine) da aka ɓoye a cikin kawunan busasshen kifi da...
Kano: Ɗaya Daga Cikin Jarirai Biyar Ta Rasu, Huɗu Na Ci Gaba Da Karɓar Kulawa A ICU Ɗaya daga cikin jarirai biyar da aka haifa a...
Gwamnatin Tarayya ta ce akalla mutum 146 ne suka mutu sakamakon cutar zazzabin Lassa daga watan Janairu zuwa tsakiyar Maris na shekarar 2026. Hukumar Dakile Yaduwar...
Gwamnatin Jihar Filato ta sanar da ƙaddamar da dokar hana fita ta sa’o’i 48 a Jos ta Arewa. Matakin ya biyo bayan wani hari da ya...
Sheikh Dr. Isa Pantami ya buƙaci Malam Nasir El-Rufai da abokan siyasarsa su ajiye saɓanin da ke tsakaninsu, ya yi wannan kiran ne a makabarta yayin...
Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta umarci kamfanonin sadarwa da su biya diyya ga masu amfani da layukansu a yankunan da ake fama da matsalar ƙarancin...
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP nan take. Kwankwaso, wanda ya kasance jagoran jam’iyyar na kasa kuma...
Ambaliyar ruwa mai tsanani ta kashe akalla mutane 108 tare da raba iyalai sama da 2,700 da matsugunansu a sassa daban-daban na ƙasar Kenya, kamar yadda...