Shugaban ƙasar Kamaru, Paul Biya, ya naɗa ɗansa, Franck Emmanuel Biya, a matsayin Mataimakin Shugaban ƙasa tare da kuma Shugaban Rundunar Sojin ƙasar, matakin da ke...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kama wasu malamai bakwai bisa zargin aikata magudin jarrabawa yayin wata jarrabawar tantance ƙwarewar malamai da aka gudanar a fadin jihar. Mahukunta...
Mutane biyu sun rasa rayukansu a ƙauyen Kokami da ke ƙaramar hukumar Danja a jihar Katsina State, bayan wani rikici kan sayen garin kwaki da ruwan...
Wata motar jigilar fasinja mai amfani da iskar gas ta CNG ta fashe a safiyar Lahadi a tashar motoci ta Mando da ke birnin Kaduna, kamar...
Rundunar ’yan sanda a Jihar Jigawa ta kama wani matashi mai suna Kabiru Nuhu mai shekaru 27 bisa zargin hallaka mahaifinsa mai shekaru 60 ta hanyar...
Sojojin Najeriya sun ceto masu ibada 31 da ‘yan ta’adda suka sace daga wani coci a ƙauyen Ariko da ke ƙaramar hukumar Kachia a Jihar Kaduna,...
A jihar Kano, manoma a ƙaramar hukumar Albasu sun bayyana damuwa kan jinkirin biyan diyya bayan aikin gina hanyar Hungu zuwa Dalawa da ya shafi gonakinsu....
Shugaba Bola Tinubu ya amince da wani tsari na biyan tsohon bashin Naira tiriliyan 3.3 da nufin gyara matsalar wutar lantarki a Nijeriya da akajima ana...
mai bai wa gwamna shawara kan wayar da kai da haɗa kan al’umma, Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo, ta ƙaddamar da wani shiri na musamman da nufin...
Jam’iyyar ADC ta zargi shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, Joash Amupitan, da raina kotu, tare da jaddada cewa za ta ci gaba da gudanar da tarukanta...
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kama wasu mutane biyu dauke da makamai a garin Jos, babban birnin jihar Plateau, yayin da ta kaddamar da wani...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya NARD, ta sanar da shirin ta na tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani a duk faɗin ƙasar, daga...
Rundunar ƴansandan jihar Nasarawa da ke tsakiyar Najeriya, ta tabbatar da mutuwar mutane 11 da kuma ƙona gidaje 50, sanadiyar ɓarkewar rikici tsakanin al’ummar Akyawa da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Nasarawa ta sanar da ceto wani jariri namiji mai kwanaki uku da aka sace a yankin Mararaba, yayin da ta kama mata...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sake gargadin jama’a da su guji yin rijistar katin zaɓe fiye da sau ɗaya, tana mai cewa...
Shugaban rundunar sojin ƙasa ta Najeriya, Janar Waidi Shuaibu ya bada umarnin tura ƙarin sojoji 850 Jihar Filato domin tabbatar da tsaro sakamakon tashin hankalin da...
A yau ne ake cika shekaru 16 da rasuwar tsohon gwamnan Jihar Kano, marigayi Abubakar Rimi, wanda ya rasu a ranar 4 ga Afrilu, 2010. An...
Wani uba a jihar Jigawa ya janye daga shirin aurar da ‘yarsa ga wani saurayi, sakamakon goyon bayan da saurayin ke yi wa shugaban ƙasa Bola...
A Jihar Kano da ke arewacin Najeriya, mazauna unguwar Sheka Yar Kasuwa a Karamar Hukumar Kumbotso sun koka kan yadda taruwar shara ke ci gaba da...
Hukumar da ke yaki da fataucin mutane ta kasa (NAPTIP) reshen jihar Cross River ta sanar da samun nasarar hukunta wasu ma’aurata da kotu ta yanke...