Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta ce ta kama sama da kwayoyin Tramadol miliyan 1.6 da ake shirin kaiwa jihar...
Jihar Kano ta kasance cikin jihohi 10 da suka fi tara kuɗaɗen Harajin Kayayyaki da Ayyuka (VAT) a Najeriya a farkon rabin shekarar 2026, inda ta...
Shahararren mawaƙin Najeriya kuma wanda ya lashe kyautar Grammy, Burna Boy, tare da fitacciyar mawaƙiyar ƙasar Kolombiya, Shakira, za su jagoranci nishaɗantar da masu kallo a...
Fitaccen ɗan kasuwa a Kano kuma ɗan takarar gwamna a jam’iyyar A ya buƙaci gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf da tsohon mataimakinsa Comrd. Abdussalam...
Kotun Ƙolin Najeriya ta tabbatar da hukuncin ƙwace kadarori guda bakwai masu daraja tare da kuɗi kusan dala miliyan 2.4 da ake alaƙanta da tsohon Gwamnan...
Aƙalla mutum 13 ne su ka rasa rayukansu sakamakon wasu sabbin hare-haren da ake zargin ƴan bindiga ne su ka kai kan al’ummomi uku a ƙaramar...
Aƙalla mutum uku sun rasa rayukansu bayan ruwan sama mai ƙarfi haɗe da guguwar iska sun yi mummunar barna a wasu unguwanni da ke Ƙaramar Hukumar...
Wani mai fafutukar tabbatar da kyakkyawan shugabanci kuma masanin manufofin jama’a, Tijjani Sarki, ya yi kira ga gwamnatoci da su guji jingina wa kansu ayyukan raya...
Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan Frins Adeniyi Adeyemi Matthew, bisa zargin ɓata...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Ankpechi da ke karamar hukumar Ohimini a Jihar Benue, inda suka tilasta wa mazauna yankin tserewa zuwa cikin daji...
Babbar kotun tarayyar Nijeriya mai zama a jihar Kano ta yanke wa wani mai shekaru 28 hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru bakwai, bayan kama...
Dakarun haɗin gwiwa na rundunar sojin Nijeriya da ke Kano, sun yi nasarar daƙile harin ‘yan bindiga tare da hana satar dabbobi a yankin ‘Yankamaye da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta tabbatar da kama wasu ’yan ƙasar Togo biyu da ake zargi da shirya yin garkuwa da wani mazaunin jihar tare...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke hukuncin cewa hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa FRSC ba ta da hurumin gudanar da ayyukanta a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin ƙwace sama da kadarori 40 da ake alaƙanta su da tsohon Antoni Janar na Tarayya kuma...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ware Naira biliyan 3.6 domin tallafa wa masu sana’ar ɗinki a faɗin ƙasar nan, a wani yunƙuri na...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da haramta sana’ar tura fina-finai da waƙoƙi (downloading) a dukkan ƙananan hukumomi 44 na jihar. Sanarwar ta fito ne...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba ta 11, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Nasiru Saminu, ta ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi wa Umar Auwalu,...
Haɗakar wasu ƙungiyoyin fararen hula masu rajin tabbatar da siyasa mai tsafta a Jihar Kano ta buƙaci a dakatar da duk wani gangamin siyasa kafin babban...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wata makarantar sakandare ta gwamnati da ke Odo-Ekina a Jihar Kogi, inda suka sace shugaban makarantar, wani ma’aikacin wucin gadi...