Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta amince ne kawai da ‘yan takarar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) karkashin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar da zai bai wa gwamnatin jihar damar kafa sabbin hukumomi biyu domin kula da harkokin tsara da...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da soke dokar da ta kafa Hukumar Tsarawa da Bunƙasa Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), bayan sabon ƙudirin dokar tsare-tsaren...
Masana da Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) sun bayyana damuwa kan yadda ake samun ƙarin mata, musamman matan aure, da...
Hukumar Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da cafke wasu muggan kwayoyi da ake zargin nau’in Canadian Loud ne, waɗanda darajarsu...
Rundunar ƴan sandan Najeriya sun kama Adeniyi Adeyemi, wanda ke ikirarin cewa shi ne babban darakta hukumar PFIPC, sa’o’i kaɗan bayan wata Babbar Kotun Tarayya da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wani mutum mai suna Mohammed Isah Haruna, mai shekaru 28, bisa zargin hannu a ayyukan garkuwa da...
Kotun Majistare ta 16 da ke Gombe ta bayar da umarnin tsare shugaban makarantar Destiny Treasure International School, Nasiru Barau Manu, da wani malamin makarantar, Eleazer...
Jami’ar Northwest Kano ta gabatar da sakamakon binciken lafiyar al’umma (Community Diagnosis) da ɗaliban fannin Likitanci (MBBS) suka gudanar a Unguwar Doka da ke Ƙaramar Hukumar...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da sauya tsarin karɓar kuɗin sayen man fetur da sauran kayayyakin mai, inda daga yanzu za a riƙa biyan kuɗi...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban Makarantar Firamare ta Nomadic da ke Igbojaye, Budo, a ƙaramar hukumar Itesiwaju ta Jihar Oyo, Kolawale Mathew Owoade,...
Rundunar Ƴansandan Jihar Kano ta kama wata mota mara lamba da ake zargin tana dauke da bindigar ƙirar pistol da kayan maye, tare da cafke wani...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin da ya hana hukumar zaɓe ta ƙasa INEC amincewa ko shiga cikin duk wani taron zaɓen...
Wani magidanci mai sana’ar sayar da shayi, Mallam Yahaya, ya mutu bayan da wasu da ake zargin ‘yan fashi ne suka caka masa wuka tare da...
Hukumar Ƙididdiga ta Jihar Kano (KSBS) ta musanta wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu shafukan intanet, wanda ya ƙunshi alkaluma kan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ayyana Mataimakin Gwamnan jihar, Murtala Sule Galadima Garo, a matsayin wanda zai yi masa takarar mataimakin gwamna a...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar kammala sakandare ta WAEC da NECO da aka shirya fara aiwatarwa daga shekarar 2027, domin...
Gwamnatin legas ta kwace baburan okada guda 309 yayin wani samamen hadin gwiwa da ta gudanar a kan hanyar Legas- zuwa Badagry Expressway domin tabbatar da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wani mutum mai suna Musbahu Amadu, mai shekara 30, bisa zargin dukan matarsa har ta mutu a unguwar Yahaya...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wata ‘yar ƙasar Afirka ta Kudu, Miss Will Jessica Ann, mai shekara 38,...