Connect with us

News

APC Ta Musanta Janye Jerin Sunayen Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen 2027

Published

on

APC FLAG TheCable5 scaled e1784641982826

Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta musanta rahotannin cewa ta janye jerin sunayen Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar na ƙasa, Felix Morka, ya bayyana hakan ne a ranar Talata, 25 ga Agusta, 2026, yayin da yake magana da jaridar TheCable.

2027: Gashash Ya Gabatar Da Tsarin Ci Gaban Kano Bisa Bukatun Jama’a

Morka ya ce rahotannin cewa an janye jerin sunayen ba su da tushe, yana mai cewa jita-jita ne kawai.

Ya ƙara da cewa idan aka samu wani sauyi kan jerin, jam’iyyar za ta sanar da hakan a hukumance.

 

Advertisement

THE CABLE 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending