Ɓarayi sun sace wani tsohon abin wuya na zinariya mai kimanin shekaru 2,500 daga wani gidan kayan tarihi da ke garin Chatillon-sur-Seine a yankin Burgundy na...
Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban Makarantar Karaye (KAROBA) ta Ƙasa ta nemi goyon bayan Mai Martaba Sarkin Karaye, Alhaji Muhammad Maharaz Karaye, wajen ganin an sake buɗe Unity...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza yayin wani hari da suka kai gidansa da ke garin...
Daga Abbas Ibrahim Babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Barrista Abdulkarim Kabiru Maude, ya kasance cikin manyan baƙin da suka halarci bikin yaye ɗalibai...
Jami’an ’yan sanda a Jihar Kuros Riba sun kama wani mutum mai shekara 39 da ake zargi da yin aikin likita ba tare da lasisi ba,...
An gano gawar wani ɗalibi na Jami’ar Tarayya ta Kashere (FUK) da ya ɓace kwanaki kaɗan da suka gabata a cikin wani tafkin ruwa mara gudana...
Fasfon Nijeriya ya sake yin ƙasa a sabon jerin darajar fasfunan ƙasashen duniya na Henley Passport Index, inda ya sauka zuwa matsayi na 90 a duniya,...
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana wani jami’inta, Private Mohammed Yusuf Amutu, a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa ‘yan ta’adda da...
Majalisar Zartarwar Jihar Kano (EXCO) ta amince da aiwatar da ayyuka da shirye-shiryen raya jihar na Naira biliyan 55.48, inda fannin ilimi ya kasance wanda ya...
Aƙalla Fasinjoji 68 da ke cikin wani jirgin saman kamfanin Enugu Air sun tsallake rijiya da baya bayan da jirgin ya yi saukar gaggawa a filin...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da faɗaɗa tsarin Rundunar Sojin Ƙasan Najeriya (Nigerian Army) daga Divisions takwas zuwa goma sha biyu, a wani mataki...
Hukumar Yaƙi Da Cin Hanci Da Sauran Laifuka ta ICPC ta gano jami’an ƴan sandan Najeriya na bogi guda 570, kuma su ne adadi mafi yawa...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa jihar ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka dace domin kafa rundunar ’Yansandan Jiha da zarar an...
Wani magidanci mai suna Lawal Hamisu ya shigar da ƙara a gaban Kotun Shari’a ta II da ke Magajin Gari a Jihar Kaduna, inda yake neman...
Hukumomin kula da gidajen yari na ƙasar Rasha sun kama wata mage da ake zargin an yi amfani da ita wajen safarar miyagun ƙwayoyi zuwa wani...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa Mai Zaman Kanta (ICPC) ta bayyana cewa ta gano ma’aikatan bogi guda 908 a wasu ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin...
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sauke kwamishinoninsa guda shida daga kan muƙamansu, a wani ƙwarya-ƙwaryar garambawul da ya yi domin ƙara inganta gwamnatinsa. Sakataren Gwamnatin...
Wani mutum mai suna Abubakar Abdullahi, mai shekaru 45, da ‘yarsa Fiddausi, mai shekaru 15, sun rasu bayan sun faɗa cikin wata rijiya a garin ‘Yancibi...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da Kwamitin Haɗin Gwiwa na Hukumomi kan Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi, tare da sanya...
Rahotanni daga majiyoyin tsaro sun nuna cewa dakarun rundunar sojin Najeriya sun hallaka Abu Salim Al-Barnawi, wanda ake zargi da kasancewa ɗaya daga cikin manyan jami’an...