Shugaban Hukumar Korafe-Korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), Sa’idu Yahaya, ya yi murabus daga muƙaminsa. Wata majiya ta ruwaito cewa...
Rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin Nijeriya ta ce dakarunta da ke aiki a yankin Arewa maso Gabashin ƙasar sun kashe ‘yanta’addan Boko Haram da ISWAP...
Saudiyya ta yi gargadi a ranar Talata cewa za ta mayar da “martani mai tsauri” kan ƙungiyar Houthi ta Yemen, bayan jerin hare-haren da ƙungiyar da...
Rundunar ’yansandan Nijeriya ta gargaɗi rundunoninta a faɗin ƙasar kan su kasance cikin shiri game da bayanan sirri da ke nuna yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta bayar da umarnin rufe masallacin Juma’a na Musa Lukuwa da ke Mabera, a birnin Sakkwato, bayan caka wa malamin Musulunci Sheikh Musa...
Sanatan Bauchi ta Kudu, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike daga hukumomin tsaro kan zarge-zargen da ake yi masa na...
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta ce jami’anta sun kama mutane 262 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban tare da kuɓutar da mutane 27 da aka...
Zanga-zanga ta barke a sassan kasar Syria bayan da gwamnatin kasar ta sanar da karin kudin man fetur. Masu zanga-zangar sun tare manyan titunan inda suke...
Ƙungiyar Mata Masu kula da Muhalli ta Jahar kano (KWEP) ta shirya taron farko na wayar da kan mata kan muhalli, domin ƙara musu ilimi kan...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce an rufe ko dakatar da ayyukan rassan bankuna da cibiyoyin hada-hadar tsabar kuɗi 476 a faɗin ƙasar tsakanin shekarar 2022...
Ana fargabar akalla mutum tara sun bakunci lahira bayan ’yan ta’adda sun bude wuta kan fasinjoji a cikin wata motar haya a mahadar Dungus Junction dake...
Matatar man Dangote za ta buɗe sayar da hannayen-jarinta na farko ga jama’a (IPO) ranar Litinin, lamarin da zai bai wa masu zuba jari damar mallakar...
Wani ƙaramin jirgin sama da ke ɗauke da shahararren mawakin Brazil, Rey Vaqueiro, da wasu mutane bakwai ya kauce daga titin saukar jiragen sama tare da...
Farashin kayan Miya ya ragu sosai a wasu kasuwannin Jihar Kano, sakamakon karuwar kayan amfanin gona da manoma ke kawo wa kasuwanni. Wani binciken Kamfanin Dillancin...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wani matashi mai shekaru 20, Saidu Adamu, da ake zargi da safarar capsules...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ce sama da gine-ginen makarantu 5,000 ne suka lalace sakamakon rikicin Boko Haram da ya shafe sama da shekaru...
Hukumomi a Jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Nijeriya sun tabbatar da cewa mutum 511 sun kamu da cutar mashaƙo kuma mutum 13 sun mutu...
Rundunar ƴan sandan a Kaduna ta kama wani mutum da a ke zargi da hannu a mutuwar budurwarsa Rebecca Jeremiah. Ƴan sandan sun ce mutumin shi...
Rundunar ’yansandan Jihar Abia ta ce ta kama wani mutum tare da wasu mutum uku bisa zargin ƙoƙarin sayar da ’yarsa ta cikinsa mai watanni 16...
Rundunar ’yan sandan Jihar Sakkwato ta tabbatar da mutuwar wani matashi da ake zargi da kai wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Musa Lukwa, hari bayan...