Tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), ya musanta zargin cewa shi ne mamallakin wurin haƙar ma’adinan da wasu matasa 37 suka rasa...
Ƙungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta Kano Online Chapel (KOMC), ƙarƙashin ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), ta buƙaci ’yan jarida da su riƙa kiyaye ƙa’idojin...
An kama wata mata mai suna Bilkisu Sani a ƙaramar hukumar Rogo ta Jihar Kano, bisa zargin kashe mijinta, Hafizu Gausu, wanda rahotanni suka ce yana...
Tsohon Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Nijeriya, Alhaji Suleiman Abba, ya ce ya shiga siyasa ne domin ya ci gaba da yi wa al’umma hidima tare da...
Tsohon Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Alhaji Suleiman Abba, ya yi kira da a kafa cibiyar horas da ma’aikatan kafafen yaɗa labarai a gidan rediyon Radio...
Gidauniyar Festula Foundation ta tallafa wa mata 50 da suka warke daga lalurar yoyon fitsari a Jihar Kano, da kayan sana’o’i domin taimaka musu wajen dogaro...
Radio Kano, da ke Gidan Bello Dandago, na daga cikin gidajen rediyo na farko kuma mafi dadewa a jihar Kano. An kafa gidan rediyon ne a...
Wani mutum da ya tsira daga mutuwar mutane 37 da ake zargin masu haƙar ma’adinai ne a hannun jami’an Hukumar Tsaron Fararen Hula (NSCDC) a Jihar...
Kunkurun Fadar Alaafin Na Oyo Mai Sheka Wani tsohon kunkuru mai suna Baba, wanda fadar Alaafin ta ce ya kai kimanin shekaru 420, ya mutu a...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa kashi 61 cikin 100 na yan Nijeriya da suka mallaki hankalinsu na cikin matsanancin rashin Kudi, duk da ƙaruwa da...
Akalla mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba sun mutu yayin da suke tsare a hannun jami’an Hukumar NSCDC a Jihar...
Wani mutum ya mutu a Jamus sakamakon zazzabin cizon sauro, inda adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon cutar da ake dangantawa da filin jirgin saman...
Daga Sani Saleh Chinade da Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani ɗalibin aji uku na ƙaramar sakandare a Ummul-Qura Science Academy da ke Azare, Ƙaramar Hukumar Katagum...
Daga Salisu Ibrahim Fagge Al’ummar Unguwar Fagge na kokawa kan yawaitar cunkoson ababen hawa, rashin tsaro da kuma yadda kasuwanci ke mamayar gidaje a cikin unguwa....
Wata ’yar kasar Kenya, Mercy Kanini, mai shekaru 28, ta rasa ’ya’yanta biyar da ta haifa lokaci guda, bayan dukkan jariran sun rasu cikin kwanaki uku...
Hukumomin Amurka sun kama wata ’yar Najeriya mai shekaru 56, Gladys Adaeze Okafor, bisa zargin yin rajistar zaɓe da kuma jefa ƙuri’a ba bisa ƙa’ida ba,...
Majalisar Dokokin Tarayya ta miƙa ƙudirin sauya Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da ya shafi kafa rundunar ’yan sandan jihohi ga majalisun dokokin jihohi 36 domin nazari...
Dakarun Hadin Gwiwa a Arewa Maso-Yamma, Farmakan FANSAN YAMMA sun kubutar da mutane 31 da aka yi garkuwa da su tare da kassara ‘yan ta’adda biyu...
Akalla mutane bakwai ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a yankin Rimin Auzinawa, Mangoro Uku, da ke Ƙaramar Hukumar Ungogo a...
Jihar Kano ta samu tikitin shiga gasar National Sports Festival 2026 a dukkan wasannin da ta fafata a gasar share fage ta shiyyar Arewa maso Yamma,...